text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
allah yayi wadare da shugabanni | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh da uban waneh zai wani gaisheda buhari ☺️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Yayi kyau har zuwa ƙarshe. . Kuskure marar kyau. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Allah ya wadaran naka ya lalace Na wani ya gyaru Amma wanga kan ku bincike shi dun ya fara zarewa kana musulmi Amma baka da tunani ah matsayin ka na malami ko da yake dan PDP ne kuma lashe money 💰 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Dasdu wara🤣 sunanki kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba matukin Jirgi ba dai ko nasan irin su da yawa a kano din 😂😂😂😂😂 an biya musu theory baa biya musu harda practical ba anyi asarar kudin Jihar kano ne kawai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
me kasamu kaiii bera ma yasamu labar yabo kai fa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wannan shirin yanada ƙarancin kwarjini kan ' Third Eye' mai dogon zango daga alif ɗari tarada Pa Olu Jacobs. Nisanta daga wannan. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
a gaskia rahama kina da masoya jibbe a jihar jigawa wannan yasa muke roqon daga kaduna sai jigawa inda xaa nishandatar da fadakar damu da wannan qayataccen shiri mai farin jini wato | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kaimu da rai da Lafiya😊 Can't wait⏳ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya sa ki fi hakaamma fa ki zo kanoin kin yi wankanki na sallah mu na maraba dake | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya banga kano aciki ba🙄🙄akwai Dala da Goron dutse akwai km gidan Zoo🤭🏃♀️🏃♀️🏃♀️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saudiyya Allah ya baku sa'a. Mu dai Nigeria mun yi pintinkauuu.. Sai kun taho😜😜😜 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nabi masana daguduna kwala mu su takalmi azumi daman ko ne a musulunce | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muna rukon allah Ya zaba muna shugaba nagari kasata janhuriyar niger 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mtsw sai dai ma muyi murna mulkin da ba dadinsa ake ji ba 👿😈 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Arewa24 ta mu ce 🤗😇@user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ubangiji Allah muke roko da karya barsu da iyawarsu ya taimakemu da taimakonshi sukuma yabasu juriya da kariya wajen kare hakkin rayukan mutane🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni abinda yake burge ni da Nigeria 🇳🇬 shine National Anthem Taken kasa ta Allah ya taimaki kasa ta 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hour bakwai daga kano zuwa abuja 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai komai na nigeria daban ne gadai niger nan da nan da mota ma ana zuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya tsare mana. 🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya nuna mana time din lafiya Dan wallahi nima na gaji da wanan zaman atoh🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
maganar gaskiya labarin nan bai yi min daɗi bah | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mai daki shi yasan in da kemasa yoyo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai ni sabon sarkin nan karamar hukuma nawa gareshi a Kano❓ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Wama Zai hada ?mufti mana😍💯💪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
har ma ji kamshin soyensa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun haushin shine rigar Liverpool ya sanya..😏😏😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lol 😂 ai mu munsani masu kudi a kasa Shen ketare | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user tab lallai akwai ƙura 🤔 ya ɓata? sai kace wata kaza' | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wani dadin?Shehu! Anya_kau wanga dan Nigeria_ta.,A'a wallahi dasake- Nigeria⏰ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user We ain't In support sef Har da wani Allah ya kiyaye 😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ai ko kinshiga uku xaki dawo daya gaba gaba dai aljani ya take wuta 💥💥 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A a Wallahi Akwai Masu So Dan Kuwa Sunce Abokiyar Zama ce. 😊Amma Yakamata Muji Ke Kina so Ko Kuwa??? | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya su Buhari 😂😂😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user please... nawa ake biya a tallan channel na youtube kamar wannan 👇 https://t.co/5xBoaw1N2D | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ko shakka babu China 🇨🇳 ta zamo abin alfahari ga kasashen Africa musamman wadanda ke fama da durkushewar tattalin arziki, mudai babban fatarmu a Nigeria 🇳🇬 Allah yabar mana shugaba Muhammadu Buhari lafiya domin cigaba da ayyukansa na kwarai daya soma ameen. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun mamaki Dama manya suna fitsarin kwance😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shegu #BBC wai ya gudanar alamar suma basu je ba😂😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sun tsare ta tayi duk abinda zatayi ae cikin aikin su ta biyo 😏😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina tunanin Her excellency Haj.Rabi (Fulani) Ta dinkawa 😂! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasa ayi cinikin gidan badamasi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun ma sai gaba-gaba yake, Allah ya kare.😡 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi yasa naki in karasa karatuna domin nasan ko Na isarda karatun babu abinda karatun zai tsinanamin, dole Sai nakoma kaduwanci domin shine mafita a wajena🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
fita batunsu kuma ki bar kula su kawai don kowa saa yake nema ya sheke ayarchi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nigeria ☠️🇳🇬🔥 Tura Takai Bango: Nigerian Army Riot Boko Haram In Sambisa Forest. https://t.co/Y0xHFgZnrF | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajikan musulmi Da Rahama 🤲🤲🤲 😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nidaikam muna buharirokon mushine allah ya shigemasa gaba ameen thuma ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ka ida musu 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su samu Sheik Dahiru Bauchi Mana Ai Idan Da Gaske Sukeyi Basai Sunzo Nanba😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai mun kaisu kabari da yunwa don iyayen su, en iska yayan kazaman mutane kawaii... don Allah kar ajanye blockage till they learn how to apologize and respect northern ppls.😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wow proudly💪 kanonian ta dabo tumbin giwa yaro ko dame kaxo an fika | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shan shai kwado ga baki ga hanci | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Je ki gaya ma maigidan ki 🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan tsurut zaisake kulle jamaar kaduna sako daga washington dc kusa da gidan shugaban kasar sambisa gefen offishin donal trump muna allah wadai da wanan batu naka kiriku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tafaru ta kare bbc na kame kame | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user I love you so much big girl Rahama fatan alkairi 🤲 duniya daga masoyinkyi Dan shila 🤲🤲♥️💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya dai jiqan mu a wanan country din | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aiki sai da kwaya 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai ka koma garin ku 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malam @user Tauraro nawa za mu bawa wannan 😂💃 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
messi dodon yan wasa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kutumelesi🙊🙊wlh ina ruwa. Yau rayuwata ta koma kamar kalalaba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba dole ba anyi masa kishiyoyi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kyakkyawan layin Labari. . . . Manta da sukar, wannan wataƙila shine mafi kyawun shirye-shiryen Afirka a wannan shekara. Yana da mafi kyawun fuloti da wasan kwaikwayon kuma don sama dashi duka, mafi kyawun layin labarin. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Mukuma a Najeriya abinne yasha ban ban, fiye da shekaru 30 kenan rabon da ayi yunwa mai ratsa uwar hanji irin na zamanin mulkin Buhari 💔💔😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Wataƙila mafi kyawun shiri da zai fito daga Afirka cikin kyakkyawan lokacin!. . Kun ga Baby Police ya kasance mai fasa ƘASA na lokacin shi. Gaba ɗaya na bada shawarar wannan shiri don mutanen da kakar su suka mutu kuma suna da ma'anar al'ada a cikin zuciyar su. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah akbar wasu nafada akan garri | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kin tabbata toh ku tapa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh ai dama al'ada ne a Africa, Shugaba Mai ci ya koma kujeransa, sai dai Wanda bai iya makircin Siyasa ba👌🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai karyace Dan ubanku Bawani doka, dokau mata da dokau 😏🙄🙄😙 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An Gani A Nijar Sa'adu🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
muna nan zuwa yallabai ️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma BBC ku rasa inda zaku tsayar da fuskar bawan Allah sai dai-dai bakin shi sbd kusa duniya ta ga wawulon sai,tunda kafin na bude vedio idona ya hango min😂🤣😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣 aunty rahama ina wuni | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Dan Allah muma a taimaka mana ko $1000 ne ma😥😥😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni kuma a tweet nike biyarku💖🙌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wanna gaskiya ne baba allah ya kara mai lafiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan gashin fah👀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mulkin buhari kenan the leadership is better than is leadership allah yaisa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sama ta yiwa yarinya nisa saidai ta daga Kai tai kallo....😂😂😂😂😂😂😂Yarinya gwara ki sauke kan ki kasa ki kalli su Ali Nuhu, Kumurci, Da Kuma ni👈😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yataimaka kuma bada saa🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yamasa abunda yake mana 🙏🏽 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yayi mana katangar karfe da wannan annoba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kiji dadin ki rahma 💯 ina tare dake kuma wlh i like ur murya matuka...Domin itace sillar da tasaka nake yinki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tsohon makaryaci tsohon mayaudari | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai ina @user ya maqale ne koh harvyanxu likimo yake be tashi ba #abbagidagidaabba 🙌🙌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To me ruwan mu😒😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user 🐱🐱 Haba baba @user yana close to you ai 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ikon allah har yayi shekara how time flies may allah forgive his shortcomings | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wai kasar saliyo ina laifin kuce kasar Salihu. 😂 😂 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ya kira ruwa 😉 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ubangiji allah ya mana mai kyau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mahaifiya wacce tamin komai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wallahi you have failed usthis not what you promised uskana kallon yanda ake kashe mutane kamar kiyashsuda banxa duk daya suke a wajenka wallahi ko yau ka mutu allah saiya mana hisabi da kai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bounjue hajiya sadau, yasanyin a Paris takeh neh?, nasan yaninka nah naija Koh😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hehehehe ba yawon Sallah ba Dinki ba takalmi ba Goron Sallah. Yaseen ba kashe kudi sallan Nan 😁😁😁😁😁😁😁🤸🤸 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na samu abinda nake so. . Yaren na titi ne, tauraron 'yan wasa, cinematography da gyara a kan hanya. Haka kuma yana da fuloti mai kyau. Mafi kyawun duka da ya saka Ajegunle a taswirar. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Nanufin= shuwagabannin Nigeria su sachi kudin al-umma sukai kasan waje.barasu anfanan da yan najeriya da Sheba😱🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.