text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user @user Fatima Mamman Daura, Kin ci durin uwarki! (general public: excuse my foul language, pls🙏). Munafuka irin taki! Wai shin, ba sanadiyan Buhari yasa kuke shigan Villa ba? Waye munafiki a qasar nan da yafi Mamman Daura? Ashe de gidan taku duk sheidanu ne kam? Opportunist iran ki!
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna da Abinyi fa 😉
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wlh nima abun yana kullen kai na rasa inda ya samo wan nan farin jinin haka
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shikenan, a sanina a tsarin musulunci idan mutun daya yace ya yafe tun shikenan a nan duniya, sai dai anzo lafira wannan tsakani da Allah.Allah yasa mu gane, ya qara karemu daga miyagun qaddarore.Ameen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuma dei to allah y kiyaye gaba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Adalci,fifita rayuwar al,Ummah akan tashi,gudun duniya✊✊✊✊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai ba wani ɗan iska da ya isa wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shegeee aidaman kudinka abolaneeee 😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ubanda ya haifi uban admin din bbc hausa na rataya ma babansu cable a wuya shege dabba dan jahila
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuma har yanzu ba labarin sauki mai yuwuwa su kuma sun irin wadannan adduoin sama miyan allah ka duba bayin ka ka kawo mana dauki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
akwai rashin ingancin tauraron su a cikin wannan shirin
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user dood moning rahama yadai yakotenki🙋🙋💞
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
wai tashar arewa kuma babu wani abu da ya shafi rayuwar yan arewa a ciki babban bakin ciki ma shine ko mauduin addini basa yi sai dai kawai ashara ranci galibin masu daukar nauyin shirin yan america ne da france meye hadin su da aladar hausa inba da wata manufa ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Elites doing elites stuffs... Toh ba xai sauka ba sai tuwonti tuwonti Tiri ehe 😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
nabi tallafin da gudu ba hula
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmmm hakane allah ya kayuta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Jahilci yafi hauka wuyar magani😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abeg suyi su dawo abi sai mun hada da protest?🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji ka tambayi shi ina ruwa mu 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sir zade a daukeshi ko? Dan naga alama zai iya acting sosai🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya shiryesu shan barasa bashi da wani amfani a tattare da rayuwar dan adam amma dai ni ban wani damuba tunda ba a nigeria bane mu jima da tashin hankalin da muke cimi😢
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yasa kar ta cinye shi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yy kyau 😊 sose
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭 إِذ لم تستح فصنع م شعت Annabi(saw) yake cewa Idan dai har baku jin kunya, toh kuyi duk abunda kuka gadama. Allah ka shiryemu da shiryuwa ka.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duniyar kenan tho Mr Ronaldo sai a Dawo gida Ko😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Zan tambeshi wai daman a lokacin da rarara yake cewa masu gudu su gudu har da mu yake nufi ? Saboda a gaskiya bamu zata harda mu yake nufi va 🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ai ba Matuidi bane 🤣 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muma iyayen mu su sukeyi da kansu🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wane Daren ne jemage bai gani ba?😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan maganar maxa ce bari muja gefe 😸
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tab gaskiya wahalar tayi yawa, ga Muni gajin zafi😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
zaman fura da miya suke yi
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shegeya hauka kabari harkaci zaben
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yabar jawabinshi mungode jawabin da yabamu ma ya ishemu wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ydg fatan alheri ga iyalan shugaba buhari mungode allah da ya dawo mana dashi lfy da ana cewa bazai dawo ba sai dai gawan sa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai yanxu aka fara
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Da 'first bank' ne dana tura kudin...🚶‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user To itadai wanna rayuwa aigani gawane ya ishi wane tsoron Allah mudai fatanmu anan shine Allah ya shiryemu bakidaya harda itama dakuma wanda ake tunanin suna sabawa Allah,fatanmu shine Allah yasa muyi karshe maikyau Allah kai maigafarane Allah kaji kanmu🤲🏻😢
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kyau ta sabida Tabar wiwi 🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Famfalaki kuma😂😂😂 haka kuka koma @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ah haka zaki goge
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
can ta matse muku mugaye
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mallam atiku ai abun daya rage mana kenan 😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Yau Allah ya haɗa local champion da INTERNATIONAL one, Zaki gane yanda mukeji idan mun kulaki bakya reply😂😂😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
lallai arewawa kuna da aiki da kun gaya ma su da yaren yarbanci da sunji ku kila
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma zaka amince su sukashe mutane mad oooooh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wannan shine abinda muke ta buri me gidanta ya dubeme dashi🙏#endnorthinsecuirity.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya mana mai keu Gimbiya. Fatan Alheri ✌✌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh seme idan ya saya,baida kudinne?aikin da yakeyi da bulala ake biyansa.🤫
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ranke Dade...😀😀 ana ta Rarraba fa ke baki fara ba... Hahaha i just remind u.. But pls in zaki fara ki tuna da ni ki fara ta kaina..🙏🙏 0128060446 GT Bank Ismail Yahaya.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kunji shigar raboh koh🤔🥴
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulilahi mun sha rowa lfy harciki yacika ido ya bude baki ya bude 👏👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user oho Dai Ko banza @user ya kawar da cin hanci da rashawa😜
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanda baiji bariba zaiji hoho suda suki yangaban gushi gashina sunsha bulit a banza 😔😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya Abin yaburgeni, Allah Basu zaman lfy da zuriya masu albarka, """"""""""""""""Half-caste"""""""""""""""" Wannan yaro yahuta baza'ayi Gulma cikin gidanshi ba, Saboda matan Kano ba English😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na so dai nai ma wani amma ya riƙe wuta da yawa; ƙarshe ya dole na bar su!! 😀😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC saiku samo mana amsa, meya hada Hauwa da simon kuma? Ya musulunta ne koko yarinyan ne tazama Christian??????????? 😕
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
toh meya faru da taje gun bautar
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to wannan ko dai aikin tablet din ne kasan zama da madaukin kanwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user My dear better Scam Ur ALLAH YA ISAH Okay bcuz Malam Ba Haushe Once said And I cut DUK WAN DA YAHAU MOTAN KWADAYI ZAI SAUKA ATASHAN WULAKAN CI.👈😋 So I think that is the result....✌✌💥💥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya kinyi kyau sosai wallahi barakallah Masha Allah, Allah ya qara daukaka da nisan kwana Ameen♥️🤦♥️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ubangiji mai rahma da jinqan bayinsa da tausayinsu ka kare wannan baiwa taka da sauran duk wani dan adam dole balai yayi yawa astagfirullah waatubu ilaika ya allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
me ya sa da kano za su fara
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sarki daya ne a kano sauran hakimai ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wadannan mutanen idan ka basu bindiga toh tabbas karshen najeriya yazo, domin sai sunfi SARS da jami'an customs yin amfani da alburushi akan gejin iska kadai su aika mutum lahira🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna murna Sosai barkada Biyo madugu uban tafiya😄👋🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
to daman baa gama waec ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe dai Matan Ghana basuda kyau🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
bill gates ya dade da damuwa game da yawan hayayyafa a duniya a fahimta na manufan bill and melinda gates shine takaita haihuwa a kasarmu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hahahahahhaha katsina people how market saura naji wani ya zage ni 😂😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya ne Abinda damuwa kwarai🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahummah Gafirlahu Wa Raham hum, Wa af anhum baadahu !! shugaba nagari mai kishi . Allah ya haskaka kabarinka😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
nine in allah yayarda
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mukam alhamdulillah da sauki a garin abuja
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Duk wanda ya gaya muku cewa wannan yana da ban dariya ƙarya yake.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Mukan bamu samu kallo ba, ko da ankayi bamuda wutar NEPA🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hahaha buredi zagin fanke
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Shifa yanzu alaramma malam Sulaiman kakarsa ta yanke saƙa domin kuwa daga birnin Kanon Dabo sai Amurka. Ina taya ango da amarya munar aure karo na biyu. 🕺💃💃🕺💃🕺💃🥂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user To da kuma beci ball dinba uwarsa xai basu shege dan asara😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga 80 shine har zamuje 200. Chai!!!!😓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
gasar premier southampton ta bai wa mamaki da ci cc
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakara daukaka Ramatu😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hehehe wlh karyane idan ma akoi to bawannan adadin bakam
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user innalillahi wa inna ilaihi raji'un Tohm wallahi tallahi mun gaji 🙌 mun gaji mun gaji Wallahi.. dan Allah kar ka qara rufe mu 🙏 Ya Rabbi mun tuba 😭🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ehh mana Allah y karawa baba lpy😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh meye ruwanmu 🙄🙄🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmmmmm kinyiwa kanki buh mun yadda kike koda bakiyi ba koda film din halwa mutum yagani kawae ya isa yasan years challenge dinki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya Isa data ta🤦‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Sai mun zo Insha Allah 😋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yana dan kauyensa See the mouth 😂😂😂 http://t.co/u8KxQ0jMhE
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da wani mummunan fiskanci agurin😒 dalla gerrout
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ma dear whether you’re supporting ganduje or Abba, you must put your life first, zaben nan fa is not do or die, if it’s no longer safe stay at ur parents home, or your matrimonial home 🏡 after all duk candidates din guda biyu ba wanda ya miki alkawarin kawar miki da damuwanki fa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kano Tumbin giwa 😄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya yi muku jagora.. a gashe da Sarki Muhammadu Sanusi na biyu ✊🏿
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yauwa Dan Allah ya dawo #N97 ne?😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
munfisu hausa mai kyau gaskiya meye kuma zanbuga titi
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhhh banbanci mai kyau ma kuwa kinga DAMBE akwai alkalin wasa """"""""""""""""judge"""""""""""""""" amma fada kuwa komai xaka iyayi domin ceton kai kamar fecewa da gudu😂😂🏃🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wace irin rashin lafiya ke dashi??😮.. don't tell me Corona😞
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user Ta6! Wannan bro din naki dan SMAN ne, kiga yadda ya damke hannunsa in the 1st pic. 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah wadaran naka ya lalace karen dawa yaga na gida
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train