text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Wan nan Gaskiya ne Allah ya kawo Sauki🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ya kyauta. An bar al umma cikin masifar talauchi da tashin hankali. Allah Ya sakawa masu hakki. Ya kamata kamar yadda ake a sauran kasashen duniya da suka ci gaba, shugabanni su dai na daukar dukiyar al umma da aka basu amana kamar tasu. 😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah duk Wanda yake Jin dadin abun da ya faru ga Yan uwan mu Yan Najeria a lekki Allah ka tabbatar masa da haka Shima! Jahilcin matasan arewa yayi kamari! Abun ba dadi 😢💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabi bayanai da gudu 🏃🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan shigar ta gwaska ce 😁😁😁😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhh munanan da sauran mu baza su iya kwashemu all ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yace rayuwar mawaka na'da muhimmaci, 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nigeria 🇳🇬 Ana iya hege gida bai koshiba har zaa kaiwa dawa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Diya ta Gari.. Allah ya cigaba da taimakonki 🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A fadi alheri dai ko ayi shiru. Fata nagari lamiri. Allah ya kiyaye qasata Najeriya 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karshen munafurci yakare a siyasa 🤯🤯🤯
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ok abunda yake gaban ku kenan ko
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko ubanki ma dayazu kano kyauta muka ganshi ballan tana ke yaushe aka haifiki dazamu ji tarihin ki munsan ta rihin shanun ubankima ballan tana ke mahau kciya idan uban ki yarage kudin buhun shinkafa sannan zamu iya bin 10k mugan ki 😔😔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yana nufin na nesa kansha dadi😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A Chad 🇹🇩 ba anma a kasata ai kasuwanci ake da ita
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
may allah grant you whatever your beautiful heart desires allah ya yafe miki damu baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
komadai mene ne zaginta akai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babban directa 👍🏽 muna nan mun ziba ido, Allah ya bada sa’a.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nigeria Saboda Ana Kishin Dankali🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user to wane irin chatting, text ko voice note kokuma video calling ko kuma group chat? 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
and na tayaku murna tunda an maido maku
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da mu yake kwana da mu yake tashi ma ai 🙄💔😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kalli yadda Hausawa ke gudanarda bikin ranar Hausa👉https://t.co/RWeGhMc71F
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Sun kawai haɗa wasanni dayawa tare, memes da bidiyon shirin ban dariya kaɗan da aka sani da sukayi suna shafukan sada zumunci na Najeriya, Ƙirashi da shirin kuma suka kawo shi sinima. Idan kai babba ne a shafukan sada zumunci, da zaka ga dayawan su, lokuta dayawa a baya. Kuma ba lallai ka same su da ban dariya sosai ba...
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Malama Hauwa nalison Private school Maiduguri....Ta rasu Allah ya jikan ta da rahama 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🤣 Director abunda yakamata ayi kenan, amma Dan Allah kada taska ya samu komi🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yayi ga banxa don Allah bai karbar addu'arsa bayaso muma bamaso😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Give away kawai ake so kuyi Kuma ya kamata kuyi Dan girman ku ne😌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Congratulations @user zamuzo musha kaman ba gobe🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
looking beautiful rahama️️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Shiri mai kyau sosai mai darasi mai kyau!. . . . Wannan shirin akan zuwan shekarun shirin bandariya/ wasan kwaikwayo akan ƙaramin yaro da yakeson gyara abubuwa da hannunshi maimakon zama a bayan cubicle. A cikin faffaɗan hankali, Ina tunanin wannan kawai bikin yanda akeyin abubuwa a Afirka, da yanda yara suke koyon taw...
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Dan gwale daya ake ashiga mulkin buhari amma sae ayi 1000 ba'a pita vh😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su suka sani kwayyi da kyau zaiga dakyau🤦‍♀️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Muni
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Ya gamu da yan uwansa aljanu ai😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tofa! Wanzami fa baison jarfa!👏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wanna abu din muna bawa kammu wahala ne amma kutina allah ya turo mana da shugabamu annabi mu dan haka kowa ya koma qur’ani koh hadisi amma wanna maganganu ba naku bane shi musulmi komi nashi yana yinsa ne da koyar war addini musulin ci allah kah ganar damu baki daya 🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma rungumeni mufadi kukai ko😂 to Allah ya karo shekaru masu albarka happy birthday🎉🎂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai dama harda Yan Kenya 🇰🇪?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji Wani shishigi da kwala kai Afaranti dumadu🧎🏻😂💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Layin lcabari ya kasance mara kyau, bunƙasan fulotin da tattaunawar duka basuyi kyau ba.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
abasu fili su daku mana anayi muna watsa aya abaki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mude muna jiranku 2023 Amma inama zaka koma kahada kai da APC kuma pDp saide a jaha bade akasaba., Saboda munga gudun ruwan ku tuntini alhaji atiku. 🤑
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wae wanki😂😂😂, kai BBC yan iska ne wlhy.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma wannan kotu bata kyauta ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
manya irinku basu yawo da cash daman ka daukeni pa dinka kawai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idon ganduje yana ko ina fa🤭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gskyn saboda ana mana albozaranci da kudin kasa akwai likito anan to kuma kodan yaga Na banzane shiyasa ya cinbanza tab. Wlh munza r I p Yan Nigeria 😅😅😅 Buhari yaci zabe abunci yayi tsada zamuci uban mu Yan arewa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To ku so kuke ta dinga yi yan kiran masifa🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Now Watch 👇 https://t.co/jYSd7fdMlD Kemusu akayi duniya da katanga aka zagaye ta
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a ina talakawa suka fi yawa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gwanin da bai damu da🙏 gwanintar sa ba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sauro dan karami amma sai bala'i😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah a tilastawa yan kasuwa m masu ninka kayan abunci b dalili🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user I dey tel u. Kinda making me lose hope for the system. Allah ya sauwaqa🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
sawun rakumi yatake na giwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ka bare kaci ko ka dafa ko ka soya simple
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user TASKA kenan Tsuliyar labari komai ma zakaji 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mma uwar gida!! Kenan!!? Allah yasa hakan yayi amfani🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ahhhhh Dan tsaya🥰😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tab burtaniya daban nigeria dabanhaba bawannn zancen fa can dai ba nan ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tarin barar da pk ko😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nasir salis zango, sai kuyi ahankali,Allah Yasa ba guduma zasu fara rantama muku ba, don Ku gintse bakinku🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai ba sai kace kada a tsoma cikin ruwa ba. Ama tsoma din 😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Wannan Ai Daga Baya Ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ZUCIYAN ZAKI: Wasiƙar soyayya daga Genevieve Nnaji zuwa ga Najeriya ... . . Ta ɗauki shirin gida na Najeriya na da zuwa gida Enugu, Najeriya. Wannan JARUMTA ne. Ya biya.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Sbd ba wajen sallah bane🙏🙏🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Stay safe Rahama ❤️💡
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa da Ra'ayinsa Mukam wllh mumfi Ra'ayin Fara Saidai Bawai Fara Qalll ba, #Chocolate Wankan Tarwada😋🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan ta samu uwarku xatayii da su🤫🤫
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
same to u bro a bada tazara a wanke hannu a kuma zauna a gida inji malam
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kace tazargaje na aiki😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
MAI SHAƘATARWA ƘWARAI!!!. . . . Komai game da wannan shirin kawai a kan HANYA yake! Layin labarin, 'yan wasa da bada umarni.. har zuwa kayayyaki. Haƙiƙa na ji daɗin wannan!! Gurguru na ta ƙare a cikin mintuna! Soyayya soyayya soyayya! Dan Allah a yi wasu shirye-shiryen!!!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user @user Ke yaushe zaki saki nakii sabon film din sadau a indian😂😂😂ta priyankaa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
rahama sadau turn to indian girl
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To baba munkwantar dashi. Dole abi liman ko a canza masallaci 😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
tohm ku kuna kishin kasar neh kuma kuna zama a majalisar neh don samun abunda zakuci
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yasamu kudin banza wani nadama zeyi 😄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙋‍♂️ assalamu alaykum fatima washa fatan alheri zuwa gareki Allah ya kara daukaka ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Koma dai tallafin na waye an dai diba a hakura a bar wannan zancen baba Buhari 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allahu Akbar 😭😭😭😭😭 Wallahi nayi matukar jin tausayi mata nan. Gashi Banda kudin da zan iya taimaka mata. Amma da dage da roka mata Allah ya bata lafiya, ya kuma ƙare bayin sa daga wannan Cutar. Amen https://t.co/bJ8viuINGf
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai Kam abun akwai rikitarwa amma Sir ai kafi kowa sani.mudae yan kallan ne kawai. 😊😊😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah duk wanda ya hanamu bacci Allah kar ka bashi ikon rintsawa 🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Too allah ya bamu mafita🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
akwai sharri to yaushe aka kafa dokar kai jamaa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya amsa sadau, mungodai da wannan zumunci 👍👍🤝🤝✌️✌️💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kema ai sambo yasace yaronku da kafi gobna😂 @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
miliyan hamsin wuuuuuuuu sai bayan kwana biyu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gsky mu a masallachi zamuyi kunji 😞😞😞
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ya kara lafiya da nisan kwana, go ahead 2019 in sha ALLAH. 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂🙊 wlh matasan kano Allah yayi gidadawa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ana hegiya a duniya 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakara tona asirinsu Ameen 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 1- credit alert: kararrawar shiga ko fitar kudi. 2 missed call: kiran d aka rasa. 3 selfie: daukan hoton kai..😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya shirya mana ke Rahama Kefa yar garin mu ce 😎😃😃😃♥️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya this movie is very interested dan yanzu ma shi nake kallo 🎞💿📺📽🎬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
dogo ba hankaliqarya ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC hausa wanne irin headline ne wannan 😾 Cewa zakuyi Meyasa ake tsangwamar masu Abaya a kano 👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Basai suna nufin wanda aka hada da kitsen alade ba ko🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yawalw mayen jirgi na aisha mai duwawun 𝖉ani adawo lfy
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train