text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Rahama sadau ta zama AlanWalker. 👌Nice one. @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ya Yafemana Dan Wannan Watan Na Ramadan 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zakara mai neman suna. Wai Badauri ya zama Bayerabe.😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Aaaarrghh | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Lallai kuwa Kano koda me kazo an fika 🤔 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya yaci sunansa molamola | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan mai rigan sanyin duk tafisu iya mirror selfie ita waccan mai jikin kamar yau tafara yin mirror selfie amman fa tanada kyau wannan mai yellow din kayan kuma da wayanta aka dauka pics din kunyi kyau | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Dan Allah ku taimaka kada film din nan ya wuce babban sallah.🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lolz duk inda ta kwana sha ne thts very right | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Haba BBCHAUSA sai kace bakuda labarin bugawa🤷🏽♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan allah a samu wani ya siya mini cikekkiyar kaza before covid tazo kano ️ dan naga abun kamar da gangan ake yadawa mutane | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lmao 😂😂😂 Naji dadin wannan headline din bbc 👏🏻😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wai naira dubu ko million | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Haba bamuda data 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi yasa baya jin magana ashe kunnen sa 👂 ne ya kutsire | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allay ya sa in rabauta da koda dala miliyan 290 neh🙏😋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lalle Yau Zaici Uwarsa kenan😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wato su jaddada imaninsu😐😐 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zamu Lallasaz, mu bubuge, mu cincinye duk wanda aka dora mu da su, sai Gunners💪💪💪 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh, Allah ya kaimu lfy, Nidai na matsu naga yanda za'a karai tsakanina taska da alaji Mado Mai kati da kuma kudi Sabira. Taska Kabiyasu bashi su kwai😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sauke shi (@user) daga kujerar Gwamnan Jihar Kano da Kutu za ta yi kwanan nan InshaAllah 💯 🙌🏽 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A Rufe din mana 😎 Ama daina bokon tunda ita kwaloran a makaranta kawai ake daukar ta | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hhh lallai akwea aiki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bura'uba lockdown kuma🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah shi bata sauki🥰 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
zaman da mukayi da mahaifiyata lokacin dana samu kaina cikin wata damuwa cikin raha da wasa da dariya na samu saukin abubuwan dake damuna da kuma duk lokacin da zanje na tarar mahaifiyata ta hana kowa ni kadai ta ajiyewa wani abu na musamman i love you so much momcy | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ohhh sai yanzu suka gano ta dalilin minor thing? 🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Keep on doing the good work @user . I, the prime minister of Nigeria Ina farin ciki da abubu wanda kikeyi.. Allah yai miki Albarka🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ni yau saboda Buhari Yana birthday ko wanka bazan ba 🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user @user @user 😂😂😂😂 kuje kuma Oga | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dan rainin hankali kenan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hmm 😏 wae yanason Data, dama addu'a yace kamai ba wanna ba mudai fatan mu keep shining and keep rising at all times my king | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To fa amarya ta bada umarnin kama uwar gida to taya hakan zai faru 🙄🙄🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kasa mufi karfin zukatanmu, Allah ka rabamu da aikin dana sani, Maryam Allah yayi miki rahama, Allah yasa sanadiyyar wannan hukuncin aljannatul firdaus ta zama makoma a gareki, Allah kuma yaba family naki hakuri da juriya na wannan hukunci da kotu ta zartar akanki.💔😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Kyakkyawan shiri. . . . Mafi kyawun shiri na shekara💕💕💕 dama bai ƙare ba. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Subhanallahi Allah muntuba Allah munbarka dasu kayimana maganinsu 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa hakan ya xamo Alkhairi ga alummar da Za'a mulka🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Mai gundira | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user ka ji hasashen ka ya tabbata?😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan Hukuncin Fynnne, like that 😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba sai anyiwawani batancine ake zamowa goni na ganayeba. Aikinda zaka gabatarwa al'umma na kirki shike zai sanya mutane suyabeke harga Allah kuma ka yabu. Narasa menene wasu mutanen kesamu kokuma zasu samu idan sukayiwa Manzon Allah batanci😱 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Bari in saukar da tunanina da sauri. . . . Wannan shirin yana da alaƙa da halin da ake ciki na yanzu na yawancin matasa na Najeriya, ba'a damu da yadda kake samun kuɗinka ba kawai kayi nasara shi ke nan. Isarwa mai kyau daga Gabriel, tabbas ɗaya daga cikin manyan jarumanmu! | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Nigeria akwae karambani 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaii wlhy qarya kuke 😂 masu cin dadi sunfi kowa yawan jima’i | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kyauta ⭐️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mara lafiya ne a haka har da su glass da waya a hannu🤔🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kotu tayi gaskiya 💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hehhe ina jin dadin Captions din BBCHausa aradu. 😂😅 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma gaya maku akayi koh 🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user You follow money kuma bakiga dai-dai ba 🧐🤦 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai suna da yawa gaskiya😂 akwai irin su: Mujadala, Gyale, Qugiya DS | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ruwan mu. 🤷♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A gaskiya Buhari baiyi wani abun azo agani ba a arewa...... Kwai dai ya yaudare mu ne 😩💔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun ba magana😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣Allah sa dai kada ayi irin na zaben 2011 a Nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yyima Musulmai 🤲gafara AMEEEN | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To labarai yakare ne bbc 🤔🧐 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah kahadani da mai hali irin na Laila 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yafi saurin kuka 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Force a toi Safiya 🇳🇪🇳🇪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiyane 👌 anyin hakan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi kuma fyaden wuri da zinar fa ya za'a magance shi 'ah?? Our ex king 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kamar yadda aka Tarawa Barcelona gajiya Suma PSG din Tara musu za ayi, suda kowa ya tabbatar da rashin zuciyarsu 😂🤣😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaba Da Gabanta 😅Like and Follow back | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ban bada shawarar shi ba. 'Esohe' yana saka damuwa dayawa ya saka nishaɗi. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ameen! May Aljanna be their final abode 🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user za'a samu kankare mai kyau kenan. 😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to baba gamu nan ️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan Allah kaduva wai mutun 50 ynxu Dan Allah ko kaji aka diba masu adadinnan ai dole kai mamaki...kuma wlh va abinda xaai😓😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga Shi Sai Halinsa 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Na gaskiya ido na ganganci akan fataucin mutane. . . . Wannan shine shirin Nollywood na uku na kuma na girgiza. Gaskiya ne, mai saka damuwa, rashin kwanciyar hankali. Wasu mutane suna rubuta ra'ayoyi game da karshen cinematography da sauransu, me kukayi tsammani? Waɗannan rayuwar masu aikin ƙarƙashin na ainihin ba su s... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wai dama haryanxu ba,a gama tallan ba ?🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ameen ya rabbi wlh washa yau har pm ina cinema ina jiranki amma shiru kuma na tambayi yace zaki shigo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ake wanka da soda | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gatan Gatanku tazo mujita, Ni gani da kaina bana Nigeria kuma wallahi ta daji zan shigo bansan ubanda zai hanani shiga ko fitowaba, Alaji da kudinka kasha shagalinka🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsohon kwano ya koma kenan😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ubangiji yakyauta yamana saukin matsalar kasarmu Nigerian kuma yaba mu shugabannin adulation🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka Kai Kai t Wai wannan wani irin rainin hankaline insunaso abar amfanin da generator saisu bar manah wutar nepa Koda 12 hours neh daily Kai wlh zanyi zagiii iskanci kawai mtssss 🥺 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya jaddada rahma agareka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😅 Kaaai Alawadaran naka ya lalace | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakan da kyau🙅♂️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ba, a hidding cibi😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aunty Rahama, kunyi kyau, Sai kace an baka biro ka zana kanka. You guys look soo beautiful, so Ma Shaa Allah. Allah ya karo arziki mai anfani. 😍😍😍👌👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa ya yarda da kaddararsa💘💘💘 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhh yana ruwa 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirin yana da rikicin shaida. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Wlh da wasan Liverpool ma kika kunna yafi biye musu dinnan 😕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai a ruwa kike, tsundum ma kuwa😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ALLAH ya gafarta wa Baban mu Ali Kwara Amin, kasa aljannah makomah. Baushe an kwanta dama ALLAH kasa can tafi nan Amin 🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab babu zuwa shakatawa kenan wasu, musamman jihar da take gefen hannun hagu😆😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shi kenan anci kudin ka 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai amma alhamdulillah wallahi in taya ta murna, tayi aurenta kawai ta huta babu sharholiya da nanaye. Allah ya aurar da ragowar 🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kin Dena tallan gindi kin koma abinci😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai dama kudin ba ako ina suke rana bane?😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nlc dole su haukace | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
An gama da kyau !!!. . . . Shirin ya kasance an bada umarnin shi dakyau. Na ji kowane tausayi daga dukkan 'yan wasan. Aiki mai matuƙar kyau daga duka har da yara. Ina son wannan shiri. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user 😭😭😭 Allah Sarki Ubangiji Allah Ya gafarta wa abokina da sauran waɗanda suka mutu acikin wannan haɗarin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Au dama SIWES suka turo mu🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Babban Director wnan episode din so boring sbd ancire mana Lukman😭😭😭. Amman dai yayi dadi da aka fara nuna campus, Allah yakara kaifin basira | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ya makara ma ai | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.