text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Qarya suke muna fukan Allah su jira saka makoh 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
she fa kyauta ba lalle kinyi sauraye ko miji mai kudi ba wallahi abin ajini yake
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
lallai wannan ya cika maras daraja
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user mutum biyun nan tun Ina YARO suke burgeni har yanzu haka dana girma , Amma kuma abin takaici basu san da zamana ba . 🤦🏽😕 https://t.co/FX7GHuxYmg
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wato🤔🤔 a rayuwa dan Adam yanada wata chuta wacce batada magani a duniya wato #Mantuwa chutace da mafiya yawan mutane ke anfani da ita gurin biyan bukatunsu ko kuma cikar burinsu a rayuwa Kada kazama azzalumi komai rintsi rayuwa juya take Kamar kallo⚽ a filin wasa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Jama'a shikenan mu yan North East haka banza a ka barmu. Wallahi Cutar tayi yawa, yanzu wannan maƙudan kuɗaɗen wai aikin hanyar mota za'a yi a kudancin Najeriya. Tou Allah shine gatanmu😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na Nigeria suma suyi ahankali kar a banka musu narun 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yarinyar nan fa me kyau ce kawai dai kawai dai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kina bamu tarin tulin bashin wanka kuma bah ranan biya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ina tausayin baba Buhari 😭😭,kowa burinsa Buhari
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To kasan zaka iya haka kuma ka basu wahala, ka zabi wanda kake so mana 🙄💁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah sarki kaduna birningwari shi ba a ma maganar shi gwamnati ta sadaukar wa ɓarayi hanyar allah ya sawaƙe
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
suma sun shiga jeri kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kada yacanza yatafi ahaka yayi dai dai
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bakuda hankali idan ma tambaya kuke
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya Isa Allah ya Isa Allah ya Isa Allah ya Isa Ya Allah duk Mai hanu a kashe kashen da ake Mana Allah katsine Masa albarkA Allah ka wulakan tasa Allah ka hanasa murmushi da jindadi fidduniya Wal Akira Birahamatika ya hayyu ya qayyum 🤲
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ba shakka wannan zai taimaka wajen kare Matasa daga fadawa tarkon yan ta'adda idon sukayi amfani da yanar gizo ko fcbk ko twitter😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maganar gaskiya a Nigeria ba gwamnati koh mu su ko muso ko mu ki maganar haka take dan hakika Buhari tamkar gawa ne kai gwara kawar ma ta na da kwarjini shi ba aiki ba kwarjini ba bakin magana idan ko yayi magana sai ka ji dama shurun yayi Allah wadaren na ka ya lalace 😭💔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ramadhan creem sir. Allah ya gafartamuna albarkacin Ramadham creem 🙏😪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To Ina ruwan mu 🌶️🌶️🌶️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Me yafarune Babbar jaruma🤧
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmmmmm ayidai mugani intusa zata hura wuta😒🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kace ba iya nigeria bane!😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fada da aljani babu riba wallahi 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allahu akbar allah ya karbi aikinku dama namu baki daya
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zai bankada asara 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaga kasar da sukaci gaba da irin tamu ba 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya tsayar chan. 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
shin maaunin gwaji na covid nada tsada ko wuyar samu ne kuma guda nawa ke garemu nan nigeria
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mace mai kamar Maza Gaskiya munyi rashi sosai.😢😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Firauna 2 kenan mugu dan masara 🌽 kk ji da gani, wa dan da suka zabe a kan su haukan nasa yake qarewa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wawuya waike kina Washington DC banza kasar dabanakiba harkina alfahari dashi☹️ waike kin Waye ☹️ yau inasu Judge Floyd
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wlh harga allah ina matukar kaunarki har cikin zuciyataamma kash kinfi karfina wlhdomin kuwa ko pure water bazaki iya aikena siye ba amma dan girman allah kisakani a cikin jerin kasoyanki
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yan mata irin wannan wanka haka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ya kamata ku kalla wannan!!!!!. . . . Na kallo dole!!! Na faɗa soyayya da 'yan wasan Fulotin a zahiri komai
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Tunda kun bamu abinci ai dole ku kara dokar hana fita marasa daraja kawai 😀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shugaban Allah wadai naduniya kenan😤😤
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Matsalan ko kufin gidan baci zasuyi ba 😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
munyi allah wadai da lakadawa dan jarida maakacin bbchausa duka da akayi a wata coci a enugu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya bayyana su duk wanda ya tsinta dan allah yakai gidan radio
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user yau ba kasuwa koh 🤣🤣🤣 https://t.co/eVS5DeZueA
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kei wnn mutumi wnn mutumi wato Corona tayi sauki sei fita ko karshen Kuma bazei wuce yace rikicin siyasar kasar zai sasanta ba Don jiya akace wancan bakin macijin yayi ganawar sirri dashi,Amma dei wallahi Allah wadei kaji da matsalar kasarka Amma sei yawan banza ka iya😠.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user kinyi aure ne ko abinne ya motsa???😟🤦‍♀️🤦‍♀️ https://t.co/17TV9iUng3
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Akwai ƙasar da gomma matan sun mutu akan a kyale su su saka hijabi 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kwanaki nawa PDP tayi tana zaman makoki da aka kashe yara a Cibok da buni yadi a lokacin da take shugabancin 'kasan nan?😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
no wonder north west mukafi kowa haihuwa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya jaddada rahama kabarinka sir. 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm, giyar kafurci ce take janshi... Wallahi summa tallahi qaryarka tasha qarya! 😤 Duk wanda yacce ya ɗarmi anniyar yaqi da addinin Allah tho wallahi qarshen Alewa qasaa! Saboda da ALLAH ne yake faɗa! Kuma babu Shegen da zai iya jayayya da ALLAH ya samu nasara! 🤯
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kudos aminu ka birgeni
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah hwa ya taimaka. Ni dai bani bari aman kuma bani barin ayima duk wanda nake da iko akan shi!😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user sabida rayukan yan arewa dana dabbobi🐏🐑🐐👌🙄 dik daya ne sai ran yan kudi shine rai💁‍♂️ 🕴
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
don allah nima ga tawa hajar nawa xamu cika ku bamu zullum mu kushan miya ma ku bamu don allah
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user wannan ai yaren 'Yan Tasha ne😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wllh Excellency yaci mtuncin masu yin takarar gwamna😂🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu kome a iya sakin sa amma kuma idan an bada belinsa anan to a lahira fa, idan babu nan akwai can a duniya ne kawai ake alfarma amma a lahira sai hali sai sallah, Allah kasa munadaya daga yintatun bayanka🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bora ubah!!! Saikace cin gurasa😂😂haka ake tsamule ku😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
karyane muna makkah yanzu haka kuma babu wani ruwan sama
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A tambayi keya💁🏼‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya bazai kawoba kawai kufasa haska film ɗin zaifi😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk wani dama. Munbaka Amma buhari ka gaza Kakara kudin mai 🧯kakara kudin wuta 💡 kai Hakurinmu yagaza Asayarda Nigeria Arabawa kowa gaadonsa 😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Chocolate ne wannan??🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dai dai kenan sai mayazo kano dutse yana slow🤧
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Honourable kana aiki fah! 👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
da ma yan iska ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user inda ake son ki daban inda kike so daban 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kudin kannywood dubai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko anaso ko ba'aso sai munyi sallar idi Insha Allahu 💪💪💪
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH ya saka masu da Gidan Aljannah 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina Matukar San ake hangen haka a kasata, saboda Hakan yana bada damar sake shirin dinkewa. Barkanmu da samun yanci 🇳🇬💪🏽@user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🙆‍♂️🙆‍♂️🙆‍♂️ kutmelesi , sai kace yau aka haifeki , looking very fresh @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kinja kaya da mati a zazzau bah dole ki dariya da larabci bah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ok to bari muna zuwa Ana duba hanya Soon za mu bayyana😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba a gai da mutanen Guinea, a tambayo mana farashin shinkafa acan.😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kut 🤭 ana rainin wayo ko kuma ince ana Mulkin Hauka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya mun gaji da wanna mulki na buhari 😹😹
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bawai labaranku baneba mutane basu san karantawa ba karyan da kukeyine tayi yawa kullum cikin Yada labaran boge kuke haba😓😓
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user na buga number 9, @user na kankare ta a benci 🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😃😃😃 Allah mun Godema , Allah ka karama mana Kishin yankinmu.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kiyaye gaba, ya kuma maida musu da mafifocin alkhairee🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zakuci naman baba lale ko 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sae kiyi kokari ayi Wufff da ke 😃😃😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kana Burgeni Ndume😅😅😅 Sbd Sakin Magana🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ku kuka zabesu allah yakara gobe ma ku kara
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😱 Haba My Queen, Yanzu Kuma Man United Kika Koma? 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sun zare hausawa wlhy
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk abin da nasamu 🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
shi yace ya warke bbc kuji tsoron allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
babbar magana yanzu kuwa lallai ga ta nan tana ta sheka gudu ba tuntube allah ya kyauta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user (Sarkin Waka) Insha Allah 👑 🎉🎊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
u wlkm sir allah ya qara daukaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun bar musu gari indai dan arewa mutum ne tou bazai zabe su a zabe mai zuwa... Wlh da in zabi tinubu gara na fasa zabe for the first in my life😎... Shegu azzalumai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa yace zai baka Riga kalla wadda take jikinsa, Ana biki a gidansu kare, yace banga komai aqasaba. 😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaga baya kenan, ihu bayan hari🤪🤪
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 👍 gaskiya ne muna nan tafe
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsale daya ake a tsallake rami 😎 har yanzu baku fara saka masu wuya ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
itata jiyo banda ina ruwan my yanzu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Cc @user 😂“@user: Ba zan koma Man Utd ba – Bale http://t.co/0jesZ9BLHH”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amma kuma wanda yafi kowa rashin rabo a duniya ba 😂😂🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
masha allah allah ya kara daukaka kannywood dr
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka'amsa mana 🙏🙏Allah muntuba badan halayan muba Allah karka kamamu dalefin wawayen cikinmu yah Allah kadubemu da'idon rahama badan halin muba😭😭😭😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train