text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user An kashe shi dai 😠😠😠😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Muna Godiya Kwarai #AMINU_SAIRA da Kuka farkar damu Ameen 🤲 ya Allah https://t.co/WnwMm2lgRL
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yadda gobe za ace yana da matsalan tabin hankalii mtcw mutanen nan suna rena mana wayooo😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shege covid watoh shi cutar nan marasa galihu yake kashewa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user amma fa akwai🤔🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hm to Allah dae y jiqansu da rahama Amma wannan qasar tamu da kace aikin alkhairi zakayi wlh maqiya Allahn can bazasu barkaba😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah akwai yan iska a duniyyan nan ashe ba mu kadai bane🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya taimaki sarkin yakin corona hakimin wuhan
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya kara masa imani da nisan kwana kuma ya tayashi sauke nauyin da yake kan sa🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shiga wuta direct 🙅🏻‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su kashe Su kawai! Su Aikowa Gwaunatin Nigeria da Kawunan su, saboda Suma next tym idan sun kama sudau mataki irin haka!🤷‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kayi dai dai likimo.👍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ni wllh mlm falalu bansa yau wata dariya zanyi ba saboda haduwar dan kwambo da adnanu sumaila 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wakar Hajiya Barmani Choge Duwawu dole a zauna dakai 🎵
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 🤔wai shin an rasa lbr ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
muma muna goyon bayan dole a samu tsaro a kasar mu fa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
😂😂😂 @user: Wilshere zai dawo buga tamaula http://t.co/WsOlGzpAph”
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ta hanyar tura yan jarida da kayan aikin su. 😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wane irin sakarci ne wannan toh sukaje ina
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Niban gane irrin wannan abunba ya mutun bazai je yasatoba baba ya sato azo har gida asace 😡😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Jeren aikin bai yi muni ba kuma zuciyar shi a inda ya dace, amma ya ɗanyi ciwo don kallo a gurare.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Dan Allah idan an girma Asan an girma. A wnn shekarun kana Irin wnn maganar. Kace ba'a taba Barna Irin wnn lkcn ba, abun nan fa abuse yake. Mai girma minista Ina ganin Girman ka😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa haka shine mafi alkairi kuma Allah ya taimaka mana baki daya🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Happy birthday pweety... Allah ya karo shekaru masu albarka ya kareki daga sharrin makiya... Both visible and invincible ones😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allhmdllh......Allah yatona asirinsu.....👏🏾👏🏾👏🏾🤚🏼🤚🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Saura mutuwa insha allahu 😂😂😅
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ki gaba da gashinki """"""""""""""""yan mata jahannama akwai enough space, ba wadda zaki tare wa fili, is possible ma a baki long time ki dade kina shanawanki, kafin ki wuce can, 👍👍
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah fa dakanshi yace ya tsinewa Mai karin gashi DA wacce ake karamawa😭😭😭 Amman ynzu ammata shikukasa a gaba,Allah yashiryamu baki daya yasa mu dace,amin
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tabarmar kunya inji malam bahaushe da bori ake naɗeta
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Masha Allah Kasuwa a ShopRite tana Kyau yaushe zakixo ku Haska mana shi a wudil Tunda Nan yayi mana Nisa Dan Allah 😂😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kin fi kyau a irin wannan shikar amma sai kita sanya wadansu kaya agareki Rahma 👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na gaida Yar Minister 😍😍😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ameeen Allah ya amsa rokonmu😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mtsw ku kuna da bakin bada amsa ma
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai zakuci kaniyan ku fah.😠 Kaga ja'iran yara😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba yayi magana fah anan 😎 Allah ya gyara kasar mu Nigeria 🙏 https://t.co/AQ4s4IQgBa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya baki shekaru masu albarka Wannan shine take nuna cewa kai mumina ceh👋
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Nagode Sosai🙏🙏🙏. Saura kawai in dauki hoto da ke😀😀😀 I hope that moment will come soonest😎😎😎
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rashin tdaha ko zarra🙄😏😏😏 mshw
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kunci bayan sundawo dasu 🤔🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Musiba ga yan mata👂🏽👰
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haka akeson maza jajirtattu Allah ya kara daukaka👊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma a Nigeria 🇳🇬 ba,aganiba!!
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hbd allah yayi albarka ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ya sa a aiwatar bisa adalci 🤲🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yauwa gobe kmar haka baki bude yake
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kano Koda mai kazo anfi ka wai harda kungiyar tagwaye. 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
beji ihun ba yana cikin mota bemasan sunyi ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tab to Allah ya kiyaye yai musu mafita tabbas mumini baya gujewa qaddarar sa 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dama kin damemu 🐕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni ina yiwana😜😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah dai shi biya ta kwana hudu🙏🏽😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user habadai kekan ai saidai a tura miki plx let me send my own, sbd irin mu talakawa ame taima kawa 😍.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Babu wani fyade abunda ya yimata tana amarya shine take ramawa tunda itama yanzu ta goge dole taci ubansa 🤣😂🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Obasanjo ne matsalar kasar nan.. Da ya ga anfishi jama'a da ayyuka sai ya fara surutai.. Gaskiya, tsufar sa ya taba masa kwakwalwa, yaje yaga likita. Hassada Garai😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dan wahala neh ai mtwwww 😎😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
amman basu tsiya ceba ko
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
ikon allah rayuwar nan idan dai baka mutu ba komai sai ka gani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kabamu kudin da zamusiya wayan ne anata abinci zakuzo kace wani asai waya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai 🤦🙅 Aida ku Gama da kafiran
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tumfafiya ce im year old
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
dama kun daina wahalar da kanku domin ilimi fa ya kunshi komai dazamu fada
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Qaryar banxa! Me yasa tun jiya baku nemesu ba, kawai kuka yi gaban kanku. Idan sunzo yanxun me zai qareku dashi 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
har kurame language ma sai kuyi twitar ma sai mu koma hausa zalla aradu run da ba akawunt din kowa bane
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Maras amfanin soja kawai 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Air Marshall pro max kukeji🤗🤗🤗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da wuqa ko da mashi😏😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan hukunci abin alfahari ne.. 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Mallam ya fara wuce gona da iri fah😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan gaskiya ne Big Bro 😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hhhh to yy sai aba uwayensu kudin saci
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sabon yabin dai 😹😹
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
to jirgi daya bai zai ishi gamawa da wandanga shegu ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Babu abinda yake damuna da Buhari watarana idan natuna yadda za'amasa hisabi akan hakkin al'umma dayake kansa kuma yakasa komai 😭😭😭 Sorry Buhari
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa yaci zomo yaci gafiya 😷 bance bera ba dai kar a kaini gaba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Annabi Muhammad S A W 💞💞🌙 yafi karfin wasa in ma sunyi sa,a kasar Bata rufta dasu ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nigeria ta fara rikice ma baba yanzin zai fara gane yana mulki nigeria 😂😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji wata tambayar rainin wayo. Saboda yanaso su zama yan Boko Haram 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ranka ya dade ku taimaka muna dan Allah ku bari mu kare scl takuna😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user A Sakamakon dura wani short Videon ku Da Nayi ba tare da IZININ KU BA an sakamin COPYRIGHT STRIKE Har GUDA 2 Dan Allah Ina Rokon ku da ku taimakamin da KU CIREMIN RETRACT COPYRIGHT CLAIM🙏😭, Sunan Channel din DUNIYAR NISHADI TV Wannan Shine Link din https://t.co/cYgXYscGt2
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
nima zan iya cewa ameem sister duk da cewa kinyi birthday ko gayyata babu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muna rokon allah yabashi ikon yin adalci ga yan kasar shi 🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
teacher uban karatu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ban bada shawarar shi ma kowa ba. banda ko yara. Shiri mai ban haushi,'wani ranar uba' zai barka da ciwon kai. Tareda mummunan wasan kwaikwayo da fitaccen wawan layin babari, wannan shirmamman matakin ƙarshe mai kwaikwayon Disney uziri na shirin ban dariya sai saka kowa da kowa rashin sh'awar Nollywood har abada.Irin w...
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kaka tabawa😭😭 Allah yajikanta da rahama
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Rahama kicema dija ina godia yau ta kulani dan Allah ki gaya mata kona sha fiya fiya😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya taimakeki ya qara daukaki. Wannan farin cikin arewa ne sosai kuma Alhamdulillahi naga duk caligraphy din masu haskaka zuciya ne gaskiya am happy 😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya tsare mana maitatsine
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nigeria ko 🤔 Wato abar zargin yan kannywood kawai da bata tarbiya alhali ga inda ake film gaske a gaban alkali a kotu 🙄 Ya kamata kotuna su dau mataki ko amatar gawa aka chigo da mutum indai mai laifi ne azar tar mai da hukunci dai dai da laifinchi 😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wai har kura ne zata cewa kare maye 🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Lokacin da nace kora zuwa ban dariya yana juya mana gamsuwa zuwa shirme, wannan ne babban misali.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user Zancen banza zancen yohfi!🙄 Bayan sun gama cutar damu🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka'amsa mana 🙏🙏Allah muntuba badan halayan muba Allah karka kamamu dalefin wawayen cikinmu yah Allah kadubemu da'idon rahama badan halin muba😭😭😭😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da sauki tunda ba dollar 💵 bace. Wai naira miliyan 30, to ai ko mask 😷 dinnan tafi miliyan 30 🤠
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakan yayi min✌🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kawai a saka hukuncin kisa ga masu kidnapping domin wannan shine mafitar magance wannanatsalar @user @user @user @user @user ku taimaka wa talakkawa da dokar kisa akan masu kidnapping domin talakka kadai ne abin zaifi wahalarwa😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ansha tallafi kam kala kala
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
suna son ayi clicking ne
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
rahama follow back ban son wayo
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah sarki Allah kai mana tsari da talauci👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train