text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Gaskiyane kuma duk wanda kaji baya goyan bayan malam akan wannan maganar cikin uku dolene asamu daya kodai munafikine ko kuma shima barawanne ko kuma bandits basu taba kashe wani nashiba ni sunkasheman 4 brother's da Sister daya😭😭 ina goyan bayanka 💯 Malam daga Birnin Gwari🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
amman an cigaba da yankasu a burkina
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ne masani 🙏🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina ganin Buba zai bar Nigeria idan Buhari yaci zaben nan 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
akaramakallahu sheikh sharif kogin ilimi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaduna Allah yashiga lamarinku😥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah subhanahu wataàla yajikansu yakuma gafartamusumukuma allah yakyautata karshenmu ya rabbalalameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ah aha wannan nasihar tayi lattin zuwa wayensu sun fara nadama
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 wacce gov. tazo babu su?
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmm tabdijam yaufa akeyinta to wannan amsar bara mubarwa masu aure saboda kada muce wani abu ace munyi karambani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai mai saya kah cika abun
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Muma muna Allah wadai da jawa addinmunmu zagi😥😥😥
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan sun Shiga daki kuma Shi zai durkusa Dan itace Mai martaba sunusi lamido sunusi na III 😂🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Please akawo zakunan Nigeria zasu taimaka 😂😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan Allah kuyi hakuri ku kyale Talakawa haka 🙏 Domin duk lokacin dakaji Gwamnatin Nigeria tace zata taimaki talaka karya ne kawai Wani salon Sata ne 😢 Inso ake ataimaki talaka kawai a sakko da Farashin fuel da kayan masarufi awadata asibitoci da Magani ai masa Hanya 🙏🙏🙏🙏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bama ma sallachi🙄🤗
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Mafi munin shiryawa har abada
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
allah yasa ta kama ka tunda ka dauke ta abin wasa jahili zango
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dr Muhammed Sani Umar Musa Rijiyar Lemo Allah Ya karawa Mallam Lafiya Allah Yayi Maka Kyakkyawan Karshe. Allah Ya tsare ka daga dukkan sharri. Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya Yan wiwi na wannan lokacin sun bada maza time dinmu munkai 70% ai. 🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wasan kwaikwayo mai busa hankali daga duk 'yan wasan da ficeccen hoto mai inganci. . . . Yanzu na kalli wannan shirin kuma duka jaruman da suka nuna a shirin sun burgeni. Layin labarin yana da ban sha'awa kuma jaruman sunyi matukar ƙoƙari kan wasan kwaikwayon.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Kwarai Kuwa Rahma ai School life is the Best ☝☝☝☝☝
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Inason wannan shirin. . Zan dinga jin daɗin kallonshi a shekaru dayawa da zasu zo kuma
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user komai ne saiku yada ne?🤦🏽‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kawai araba mana su shine bayani, idan ba haka ba kawai dai kawai dai 😎 Munsan yar gidan jiya zatabi ta kansu.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amin y hayyu y Qayyum. Aunty idan na fara nawa zan iya Zuwa shan ruwa gurinke @user . Say something 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😲😲😲😲 Lalle ma wannan Corp member din ya rena mana hankali 🤔🤔🤔 Kawai yazo rana a tsaka ya fadi irin wannan maganar? To @user ki gaya masa Hawainiyarsa ta kiyayi rama ta, ya sani cewa kwalelensa, kuma da ni za'ayi 😍😍😍😘😘😘
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ku kenan corona akan masallatai ta kare da zarar kaji ance korona kaji ance masallaci to ku kwantar da hankulanku sallace dai ko wallahi wallaahi bazamu daina bah ga labarai nan a gari waenda ya kamata ku dauko ko zakuce bakusan abinda yake faruwa bane aikin banza
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tabbas katsinawa ma sun ga chanjin baban buhari
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abun dai lallai abun dubawane😥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba,nigeriya ba ,kena allah yakawo mana karshen kashe kashe A DUNIYA baki dai Dan darajar annabi 🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kuwa duk wanda ya ci, a wurinsu ruwa ta sha 🤗
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Coronar jahar kano fah qaryace babu ita kawai damfarace 🤣😂😅
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shine dai dai wlh Allah ya mana tsari da Corona Virus 🦠
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Qarya uwayensu keyi yasin dakaga anyimin ita toh naga bana motsi ko sedde🤨
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Amincin Allah yaqara tabbata agareka sister Allah ya karbi ibadunki da nawa Dan fiyayyen halitta annabi Muhammadu (s.a.w) barka da sallah da fatar kinyi sallah lafiya Allah yasa haka Ameen summa Ameen ❤️❤️❤️❤️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Fadan manya mu yan kallo ne😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni dai ya kai mu club mai kyau 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sambo kana shuka tsiya fah Dan allah karabo da kafi gwabna haka nan 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hakan yayi dai dai Amma a cire lockdown Ma kwata kwata tunda Siyasa ne abun 🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kasar da aka haifi ubanki itace U.A.R 🇳🇬
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Baba Dama Muna Hannunka ne. Akwai dai lauje cikin nadi🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Stupid set of ppl just help trend #SecureNorth you guys couldn't na now wey una see A** we're at top 5 trends, wlhi Arewa twitter bbu kishi kwata kwata...😢😏 Ina ruwan mu da ita tsakanin ta da Allah ne wnn
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
bamu amsa wa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yana dakyau a tantance su baba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah s.w yasa kwanciya hutawa, Ina yiwa jama'ar zazzau ta'aziyya😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na kusa ɗurawa tsohon nan ashar.. An daiyi asara nan wlh😢🤕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ( Da Aka 'kwato ) ? Ko dai ( Da Aka Kafa ) ( Da Aka Nada ) 🤔🤔🤨
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya biyakuba kamar oo ba
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abina farko ankwantarmana da tuta asaudia Abina biyu kashemutane da Boko Haram sukai tayi da tada zaune tsaye da sauransu amma kwai saukin rayuwa😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sun zuga shi ya karya darajar naira yanzu kuma sun dawo sunce sai ya farfado da dajrajar naira. Bature mutumin banza😴
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nufinku de zama da buhari ne yajawo wa Nigeria talauci kenan😂, to nide nayi nan🏃🏃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Damacan da hadin bakin sa 🤔 domin kuwa baya son yan arewa musammanma mutanan KANO
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
inma xaku saki to kusaki dan wlh ba tabbas
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Nifa wallah har yanzu bana ganin laifin MAHMUD komai yayi mata ita ta jawowa kanta, saboda ita ta fara samun dama batai anfani da itaba shikuma kawai sai wannan babbar damar tazo ya gujeta. Toh ni yanzu duk sanda nakewa mace million5 zata iya sawa najuya mata baya so what🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku kirashi a waya mana. 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yaji kanki uwata 😢😥😭😭😭 da Duk wanda ya yarasa uwarshi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user wannan kamar ciwa kasar mu mutuncine ai😎😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
‍️na shiga uku
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
shin waini jamaa miye laifin mahmud duk fa wanda yasamu dama irinta mahmud wallahi i have confidence sai ya dama for that i think mahmud is right
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user yes confirm rahama maganar ki dutse,Governor Mllm Nasir elrufai is lead for example.... Proudly Kaduna's (crockcity)🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ina yinki da dadewa, har ynx kuma Ina kan yinki, kuma xan cigaba da yinki dodar 👉🏽👉🏽👉🏽 @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya Tabbatar da zaman Lapia... 😥😥😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innazama minister sede in karkace ince washa kash aa ba washa ba sede na zama minister n zan gayamuku wa'a kiramin .🤣🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Tona don sace lokacin ka.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
shi kyawu tabbas baya taba boye kan sa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bbc ku daure ku fara masa addua kadai batayi se an hada da aiki tin yauahe ake adduar ita gomnatinsa wani kokari tayi hba mungaji wlh
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bama bukatar shawarar su 👀
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun gode wa Allah, da yasa ba mutum daya ke yin zaben ba...🤣🤣🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah Allah shine abin godiya Allah ya Kara tsare Mana ke daga dukan sherin mutum ko Aljan Amin 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
maybe akwai champion kenan tunda ance anbude gidajan kwallan kafa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
uwar taliya ne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lol @user yanjarida suna tunzuraka sai babatu kake.toh amarya ki shirya you have 11 months out 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Masha Allah 🤙😂 ashe zamu nishadantu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ZULUM Allah yasaka maka da alkhairi 🤝 naji dadi da FADAR gaskiya da kayi, hakika sai de Suki gaskiya tunda wasu daga cikinsu dasu ake cutar da al'umma kasarmu 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masu fatan bala’in jaraba 😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan uban da ya haifi tsohuwar me kedco suzo su kwata😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wata sabuwa inji yan caca...!😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yakaimu anjiman Muna tare dako 💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hutu ya kare kenan😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Dan ALLAH wajen daukar azimi wace irin addua kukayi inajin dai kowa cewa yayi salasina yauman au tis a wa ishrina yauman 😄😄😄😄😄so let's achieve it kawai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Au dama bai san mi ya kamata yayi ba idan irin haka ta faru kuma yasa muka za6eshi ❓
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku dai ba kwa daukar darasin rayuwa. Kurar da kawarki ta tayar har yanzu bata lafa ba fa. Amma maimakon kudan nutsu ku Bari ta lafa sannan a cigaba da gashi amma inaa..... Shine ke ma kike son jawo mana wani sabon zagin. Ba ku da kirki wallahi. 🙂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munsai Taki Tsada Amman yanxu Ya bude Boda Saboda Amincinmu Yayi Arha. Kai Danmunguwa✊✊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
youre an idiot and shameless hegiya wai harmless ki koma islamiyya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
qalubale a gareku matan arewagyara kayanka bazai taa zama sauke muraba gadai zahiri kuna gani mata farashin dollar ya danne na naira
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user #YauDaGobe akoi bambanci da yawa ba zai misaltu ba, Shugabannin baya basu dauki komi abakin komi ba, sunayi ne domin suga sun Kai kasar su ga tudun mun tsira suna yi ne domin suga sun kyautata ma talakawan su komi arha ne ba kamar yanxu ba da Shugabanni suka meda mulkin gado 😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Real Madrid sosai ma kuwa 🎊🎊🎊🎉🎉🎉🍾🍾🍾🍾❤️❤️❤️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah, Allah ya karemu da sharin masu shari🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
akwai mai wasa haqori awajen koh i cant wait on ma way
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Zan bashi kimar 7 amma ...... Tare da abrubt daya ƙare dashi ya lalata duka shirin.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user @user jinjina ga duk wani mutum da yake Company Mu Mai albarka wato FKD production💯👍👍👍👍 https://t.co/QkjwwZA2OW
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ubangiji ka kyauta ta namu karshen kowa da kalar nasa ajalin ita Kuma kalar nata kenan Allah kasa mudache Amen 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user hhhhh jiki jigi magayi🤨🤨
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Allah ya saka musu. 😭 “@user: 'Yan gudun hijira suna cikin mummunan hali http://t.co/XRG3W0n8mv”
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmmm allah dai yakyauta ya karemudaga dikkan abindai zaisamu nadamar rayiwa allah ka yayemuna wannan qunci da mukeciki a sakamakon lefukanmu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh🤔 ALLAH Shi sauwaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah dai yasa kada rijiya tabada ruwa guga ta hana
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sulhu Alkhairi ne. Allah yabia Baba Gandujen mu,😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yah taimaka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train