text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user Subhanallah wannan abun ya fara yawafa. Wai meyene yake damun mutanene? Allah ya shiryemu ya saukaka Mana 😟
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hehehehfinally finally rahama sadau in love
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user To suje Ina? Garin tsallaken tsallaken nan sai su fada lahira basu sani ba 😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH yasa tallafin da Japan zata ma kasashen Africa ya isa hannun wanda akayi domin su ko kuma mugani akasa Ameen😱😱😱😱
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai Tayi tsamiyar Magana...😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Director extraordinaire, Ta Allah ba ta mutum ba, Dan Adam baya mutuwa Sai dai ranar sa ta kare. Yau ranar murna ce ga ni da iyali na
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uban musulmiii 🕌 Allah yataya riko 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya cigaba da karemu daga dukkanin mai sharri
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user lmao 🤣🤣🤣 yanxu anfara haska musu fitala ay 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya taimaki kan sa😠
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Innalillahi Wa'inna Ilaihiraji'un ya ubangiji ba dan mu,ba dan halin mu ba ,Allah mun tuba ka kawowa kasar mu zaman lfy ya Allah ana kashe mutanen da basu ji ba,ba su gani ba Allah ka sassauta mana,Ya Allah duk wanda yake da sa hannun a kisan nan Allah ka wulakanta shi🤲🤲😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ehhh to anawa ganin gaskiya gidan ango yapi kashin kuddi dalilina shine ginin da zaiyyi da kuma kayan lepe idan wannan kawae akabarshi dashi gdn amarya xaiyi wuya sukashi kudin da zai kashe🙈
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
dadai yafiye masa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya maimaita mana amma pa ba irin na wannan shekaru ba👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai wannan kasa tamu Allah ya kyauta baku ina warware matsalar masu lefi ba amman kun ina kama masu exam 🙄🙄🙄🙄🙄
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user 🤣🤣🤣 Allah ya kyauta kar surai nama hakali
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da zagin da yiwa yan wasan nigeria a gasar cin kofin dunia d aka buga a kasar rasha tsakanin argentina d nigeria(🖕)
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user Make up ake talla koh Mati a zaZzau??? Nifa nashiga cikin rudani🙄🙄🙄🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm Ai 🏆 kofi ya rantse namu ne Amma a gaskia fitar Mohammed Salah yabawa Marcelo damar haurowa da bala-balai
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Ta'ala Ya sa a tattana alheri Ya kuma kawo mana mafita. 😢😢
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
duk da nasan bana jin turanci amma nasan fassaran i belong to everyone and i belong to no body bazai wuce talakawa ku zabeni saboda naci ubanku ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ansamu gawar ne @user Allah yajikansu da rahama 🤲🏾
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Inaso nayi participating a akushi da rufi plx🙏🙏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂😂😂Toh Oga Director, kwatsam kake ganin wata Kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai kana ji kasan kasuwanci ake yi kawai, tunda farashin yake yin tashin gwauron zabi. 🤣🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Cikakken shirme.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah y tabbatar mai da alkhairi 👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user PDP & APC duk. Munafukai ne. Mun Rasa. Na kwarae 😢😥😢
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wa innalillahi rajiuun innalillahi wa innalillahi rajiuun rahma kiji tsoron allah all those people advising you wallahi suna sonki ne da rahamar allah wallahi ina tausaya maki ace yau ki wayi gari ki jiki cikin qabari kin koma ma allah a irin wannan yanayi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ka taremu saboda Annabi 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kyauta..☹️☹️☹️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ne ya saaka mna mu yan Barça😂😂😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A sa mana hannu muma ko dan 20k ne ma mu samu 😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tab aikuwdai jihohin da ake bi wanan bashi yakamata kubiya. 😃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rantsuwar da bata hanasu karbar Dollar 💵 ina amfaninta
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya kara mana son Annabi S.A.W♥️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yakamata ahana zirga zirgar dollars 💵 daga hannunun contractors xua alhjihun babban riga
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mu mun riga da munsali siyasa ce wannan kawai kasuwanci ne bokoharam mudai yan nigeria munyi rashin sa an shuwaga banni
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji tsoron Allah fa @user 👉
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yo Sau Nawa suke fadar wannan maganar? Haka Ankayi Sakkwato komai yayi shiru, To Shin Kaka harkagga take ta sakkwato Koko itama ta wuce kamar sauran?😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A qara haquri 😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
hmm kuna ruwa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hm karyar banxa wan nan ai matsalar kuce bata talaka ba 😥😪
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan ranar ni mummunar ranace gareni saboda mahaifiyata ta rasu bayan inada wata 6 da haihuwa a duniya ban ma santa da fuska ba Allah dai yaji qanta da rahama yasa aljanna ce makomarta🤲😭💔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowayyi da kyau dai , zai gani.😟
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user SU TAMBAYESHI TSAKANINSHI DA ALLAH IDAN SHINE BUHARIN GASKIYA🙌😥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm, rainin hankali 😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tabar wawa da bashi mai wayo da kunya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tofa😳 Allah ya kiyaye
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya bada saa sisto makiyan ki fadawanki aradu kina wuta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gaskia bai chanchanci jagoran addinin musulunci ba, Addini na mai addinin islama ne. Allah yasa mudace dai☹️🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa! 😯 Akwai sauran aiki kenan.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Shin aka wankeshi shi carpet ne? In ruwan sauna 😁😁😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah swt y jiƙan sa da rahama 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah jiqan Sarkin mota Ameen. 🙏🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kudi kare mgn
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mun yi shi lahiya lumui lumui Alhamdulillah.... Allah hore mana zuwa badi mun yi aure 😃
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa saka maka da Alheri 🙏🏽🙏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
yanda mukasha jiya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yallaboy mei za a kawo a ban corn
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Noma toshen Arziki or Noma rufin Asiri🙏🙏🙏🙏🙏💯
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wasikar Masoya Dauke take da Sunki-sunki na na Kalaman Soyayya masu matukar tasiri a Zukatan Masoya munyi tanadin su ne saboda ku a nan 👇👇👇👇👇👇👇👇 https://t.co/fK47bDKmkF
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mutanenda suka kasa kashe wutar gidajensu taya za ayi sukashe ta makwabta? Neman iyawane dama yakaisu dakuma andade ba hawo jirgiba 🙆
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
can taje transformer ta runguma tho ina ruwan mu
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
to allah ya taimaka kuma ya qara dankon kauna
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
gaskiya ya cika kasami kam ya mutun zai lashe amai kaikai
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kada dai kabari tama kiss 💋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Dama ai kukuke hada mana wuta inba iskanchi ba ina ruwan ka da shiga abunda babu ruwan ka inba hada fada ba😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Malam Aminu ina tare dakai a duk wata qafar sada zumunta, sbd qauna"""""""""""""""" please ga layina Dan Allah inaso muna gaisawa 08064273095 ngd🙏🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
mutum yaje ayi masa daurin rae da rae wlhy
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user bansan meyasa kudin kuka zama na mata zalla ba🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user DAN GIRMAN ALLAH KUBARI IN NAKARBI RESULTS DINA KU MAI DA ITA ABIN DAKUKA GADAMA 😪😥😪 GADAU DINMA MANEJI MUKE BALLANTANA WANI SA'ADU ZUNGUR
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Waya jirgin yawo kikai mutum inda Allah be kaishi da kafarsaba 👌
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
jamaa musani ita qaddara taruga fata kuma daga cikin laifin rahamasadau babban shine saka photo daya bayyana sassan jikinta wadda yayi rubutu shine abin laanta baitaba murika wa juna uzuri
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Dukda haka layin labarin bai yi 100% na gaske ba, wasan kwaikwayo ba shi da kyau da kuma rashin ra'ayi, babe ɗauki kuma babu keɓaɓɓiyar layukan labari a gefen.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Allah ya kawo ciniki 💰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wani ya shiga uku🙆‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mazan kano kawai turawa ke aure... arha garesu ne kode meye 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ke muta ne suna kyautar billions ke kina kyautar hundreds naira 😂 😂 😂 😂 idan kyautar zakiyi kisa mutane su drop din account dinsu kitura musu wasu yan canji🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
in zaka iya taimako na danallahhelp a girls dreams reality thank you️
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Gara ka ye apply fa 😄😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sbida bbu corona d ake fda‍️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
* za a daura a ranar Lahadi 22 ga watan Nuwamba 🙏🏽
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya Allah🤲🤲🤲 Ka amsa mana Ka kuma biya bukata....Amiin thumma amiin Ya Hayyu Ya Qayyum.
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 'Yan bindiga sun sace 'yan China huɗu a Calabar da ke kudancin Najeriya 👉 https://t.co/gIeOaj41G8 https://t.co/VHRp60F17d
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Cab!🙆🏻‍♂️ Gaskiya akwai matsala.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wawa jaki kawai 😡 Akan yar film zaka kashe kanka wlh kayi asara da Kiki kawai😡😡😡😡
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user gsky hirar nan tae dadi Allah ya taemaka🙌🙌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
kokuma shi ya tashi tsaye ba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah Sarki Kannenmu😱😰
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂 kai ana mulki hauka ah kasan nan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Towai ku baku fadin Alheri sai sharri😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Su kam ai basu ki kowa ya mutu ba saboda su samu kudin shiga😁
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daga nam babban ofoshinmu da ke ASUU ROAD mamallakin kafamin FG and SHEHU AIRLINES🚀🛩🚀🚀🚀🛩 Eh gaskiyaa ni tambayar takumaa abaibai na fahimcitaa sbd karancan man AMASCO LUBRICANT ca kae na yake fama dashi amma zan amsata anam gaba ku biyon bashin amsa
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
sunan sa tsuntsu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Instead of all this stupidity 😈 Your mates yanzu suna gidan miji (AURE)😠 In anyi magana kuche ai aure nuhin Allah na😤 Tho ko cikin FANS dinki babu mai iya aurenki balle wanda zaki biya ya Aureki😅 Repent #itsnottoolateforyou
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bittil ko kuma Bushiya 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user MATI A ZAZZAU Ae a zaria yakamata a fara nuna wa 😂😂😂😂 Tunda Ae Namu ne 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tuna shi da son annabi SAW a ko da yaushe yana nunawa kuma koda a gurin sanaar shi ❤️wannan shine babbar nieema Allah yaji qansa da rahma yasa ya huta
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user dama da gaske zakuyi party a garinku?🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train