text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user 😅😅😅 damuwana meye girman gonanda zaki girban | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Don kawai kunga tayi posting din wani old video??? Abunda ma tsohon video ne from feb 2020 zata raina mana wayo🙁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya salam😭😭 Allah yayi maki zabi na alkhairi Ameen Allah ya baki lafiya Ameen🙏🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user @user Shawara ga gwamnatin Nigeria for our future, miye zaihana ayi creating na wani topic for our schools tunda primary school, Wanda zai kama nuna darajar Rayuwar Dan'adam, kodan arage wannan kashe kashen,🗣️🗣️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😲😲😲Toh Baga Irintaba... Ya-Allah mun tuba, ka kawo mana da sauki, kasarmu Sai ahankali. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Ana damfaran manya to Ina ga kuma Yara! 💪 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣 Yan Doka mutanen mu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😂😂 Ashe kuna hannun kenan 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣 Allah karabamu da jahillan shugabanni. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sarakunan karya sae a'koma fada what goes around comes around 🤗 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dole kayabishi tunda Yana Raye Bai mutuba Amma maragayi Abacha bakuda abin yabawa ga resa kulun sai batanci nacewa za'a karbun kudin da yasata a kasashen waje 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wallahi na katanta yafi sau biyar na zata kodan daga bacci na tashi ne😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ka ga wanda yapi duk wani BAKI a duniya suna 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ya Kuɓutar dasu Badan halimmuba dan alfarmar ma aiki saw ❤️💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yau dinnan zakiga a sadau homez kina ganinshi kinsan me ya kawo shi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan wahala allah ya la.ance ka🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mun fada din,mugaye😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yes why not you kawai kiyi aurenki ki rufama kanki asiri🌝 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yaushe Zamuga Aurenki Yaya 😍 #AskRahama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nigeria 🇳🇬 munji haushi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya ganache dake kidawo hanya madedeciya That’s the only prayer da zamu miki🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
au ashefa ur name can be twisted as ramatu to be sincere rahama yafi dadi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Kace dole ganduje yadage abashi Nash😨😨😨 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah fatan alkairi ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Iya kano nasan yanxu an samu juna biyun kusan milyan bakwai din ai 😂🤣😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
pls kada ka haddasa bakin ciki a zuciyar dan naga taketakenka kenan but any way allah ya karawa rayuwa albarka da basira | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai tsit kakeji uwar gulma tayi ciki😀 up England | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan'arewa bamu da kishi,bamu da zuciya kuma bamu san kanmu ba,sai munafurci da bakin ciki ga rashin hadin kai taron tsintsiya ba shara sai bambadanci kawai muka iya. ALLAH dai ya sawwake😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😭 Soubhan'Allah.Allah ya gafarta mata. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina aka dosa ko daya wuce Jeji .🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakaimu zanzo nakarbi yawon sallah na amma @user nakeso abani 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ya Allah yataimaki musulumci da musulmai 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mal aminu naga presdo kamar ya shiryu ko😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yanaji kuma yana gani baya bacci balle gyangyadi...Allah gaka gasu nan ka gaggauta saka mana akan abnda suke mana na zalunci ko waye ameen🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yayi zaman sa a chan dan Allah 🙏🏽 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya Lukman ba karamin son Sumaiyya yake ba wannan ba karamin sacrifice bane. Na jinjina masa.👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abinda ya dace kenan MaiGirma Gwamna yayi. Allah yasa suma wadanda yayi ma'amalla dasu, suyi koyi da shi 😭😭😭 Ya-Allah mun tuba. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wow so splendid in splendours of beauty Hajiya as always kullum kara kyau kikeyi. Allah kara daukaka.....😍😍😍😘😘😘❤❤❤ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Na sayarwa ma muna nema babu a kasuwa to tayaya Kuma zaa tilasta mana saka takunkumi inba underwears nake yake so muyi amfani dasu ba? 🙄 🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Naga nunawan farko a Houston Texas. . . . Wannan shirin ya kamata ya samu lambar yabo daga Oscar. Layin labarin yayi kyau. Jaruman duka sun kasance masu ban mamaki. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user @user Hada masa cikon Balance din tallan shi zai sa na hada kan nawa Balance din FIFA20 di na ni kuma. Dan Allah ki taimaka 🙏🏼😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sana diyar kssawan lionel messi na jepa kwallo a lokacin daya samu dama | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😂😂😂 Akwai Yan iska a kasan nan, In sun Ganshi kamashi zasuyi? NLC kun duba government house baku ganshi ba? | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikansa ya sa ya huta🙈 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya daidaita tsakanin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasauke. Amma stay safe. Yana bawa in Nigeria wahala sbd wasu basuda abinci duk da anara kudi da abinci Amma hakan wasu basu samu bah. Allah yakyauta Allah yatsare amen 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai jamaa Allah yasa mu dace😣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Indai ba munafirci akashuka ba ai yakamata tsawon shekaru shida dai ace angirbe ٫bawai zancen me rabon ganin badi yagani ba😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Waini dama haka kike sungungun ba fasali, botsareen daukan hoto ne ke rufa miki asiri dama 🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yaqara daukaka sister. Love you 💓😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Rahama sadau manya 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kasarmu Nigeria na neman tarwatsewa fa Ayi agaji don Allah 😭😭😭😭😭 Mr President there’s a need to take any action possible please. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To in a ruwan mu😏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky kin sheka kyau 😁😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuda China duka Yan iska ne 😅🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 👌👍👏 “Minti daya da bbc” wannan shirin yana matukar birge ni | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wllh sai karasa ma mai xakace a wannan lamari didda haka baxumu gajiya da rokwon Allah yakawo karshe wannan masifar 😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Subhanallah Allah ka Shiryemu 🤲🏻 dukkanmu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user An gama Oga. Ban zai kara irin wannan wasan 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An kusa habzi da abubuwan ne? 🤔😄 Anyway, no spoilers. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan abun dae baya Qarewa🤨 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Wannan irin da hula. Sai ahankali. Allah ya nuna mana 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user 😂😂😂 Har da Zeesu? Muna jira a zo a wanke kai. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Emana baba abun Sai da haka 😄😄😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shiri mai kyau!!!!. . . . Ina son layin labarin, ina son wasan kwaikwayon kuma ina son gaskiyan cewa labari ne gameda abinda yake faruwa dagaske a cikin al'ummar mu | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Nigeria ta wuce tunanin ka. Uba baya shugaban kasa dan sa yayi ko chairman.😜😜😜😜😜😜😜 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kash🤦🏼♂️ gwamna kadaiyi tunani. Allah kuma yasa sudin don allah sukeyi!! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aa gaskiya ya fada mai 😠 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ALLah yasa da gaske suke,domin munriga munsan halin shugabannin namu 🤓🤓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Wai wait. Maganar case din @user da @user bai tabbata ba kuwa imagine how she hug @user at the first pic🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hahahahahahahahahahahahahaha Wakar Dan agwa-gwa mai fadin rai😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dole shi Sai yayi Limanchi 🤦🏾♂️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ina ruwanku da wani bakinku kamar buda bakin 🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
malau matan dubai na kece raini a boye | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Shirin seminal a cikin tarihin sinima na Najeriya. . . . Rayuwa a cikin bauta shirin da ya nuna farkon Nollywood. Labari ne na soyayya, cin amana, wahala da tsira. Na fita daga gurin kallon cikin ƙarfi imani. Kuma imani da Najeriya shine abin da nake da shi yanzu. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
ai kewota baa gayiyade mata ko nawa ma allah saa albarka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan kasa janhuriyar niger mi,annasu cikin zaben amuroka da har zasu bata miyon bakin su suyima kansu illa shugabanni amuroka ma basusan sunayiba haba dai 🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai Allah neh kaɗai zai iya ceto Najeriya daga matsalolin da take ciki, ba wasu shugabanni bah. Domin kuwa su shugabannin namu ba tamu suke bah🤏😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gara da kike gwasle kapiran nan naji dadi nxt time ko bikini kika saka kawai scrolling up xanyi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana kashe muku mutane a kasar nyamurai amma baku magana😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah ubangiji ya ji qansu gabadaya ya kuma yi musu rahma 😖😭😭 sun manta da za’a je lahira dukkan rai zai dan dani mutuwa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭#ZabarmariMassacre #SackTheServiceChiefs @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah kakawomana daukiya allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ki na birgue ni wallahi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya dawo kaduna su hade da @user Su yi ta bankaura😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duk wanda beyi almajiranta ba toh jahiline | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Anzo wajen, gashi nan katsina ana kashe mu su kuma yan bindiga an basu wanga umarnin ne🙄🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
laifi tudune kaima kajira naka wallahi | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yace ta iya tuwo....ba a wasa da abinci🤣🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Akwai abubuwa da yawa akan wannan shiri- da ɗayan da, a wasu hanyoyi, yanke a ko'ina cikin al'adu. Well, ya cancanci gani. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ai na gaya maku, ko wasa nake......😀😀😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kai wallahi naji dadi sosai wallahi cant wait to see dear allah yakara ilimi da basira ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ku bbc ba abinda kuka sani sai hada husuma | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh❕ Allah ubangiji ya mata gafara | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Asalin mutumin nan dan afirka ta tsakiya ne pa tun yana yaro aka dawo dashi najeriya 😂 yana jin haushin mutan kasar nan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sabuwar amaryar excellence bawa mai kada 😅😅😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ubangiji ALLAH sauke su Lafiya 🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user I cant stop laughing. Allah ya kara basira my number1 director. Su Hajiya an bar gida kenan. Massifa Alhaji ya Kira Dan sanda abu ya lallace. NA ALLAH SINGHAM👮♂️ ya fatso gari.🤣🤣🤣🤣 #GidanBadamasiSeason2 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Idan El-rufa'i ya kulle kaduna da makarantu kada ya bude sai 2023😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
dama yaudarar mutane zasuyi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
woow gsky rahma wakar tayi dadi sosai nima nasha rawa sosai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.