text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Annabin Rahma ya karbi bakuncin_sa Ameen 🕌🕋 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun fa da ban tsoro Allah ya sa a gano su cikin aminci Allah ya tsare su daga dukkan sharri amin 😭😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
garin yaya ko dama dan neman baya ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user The same thing happened to his grandfather 😞😞😞 Allah na tare da mai gaskiya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gsky sosaiii mahhh😠😠 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma taji kunya tunda tana da karfi kuma ta gaza yin komai TUURR!!!😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daddawaa uwar wari😁😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yauwa Sarkin waka ka kyauta gwara haka alkur'an basu isa kayi musu waka ba Marasa Daraja kawai 😎😎😎😎 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😀 ba wasa, wani baturan zai iya sama wata suna Corona ko covid | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daji gonakin mutane🤷♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya Allah ya sawwake mana yan Africa. Ji Dan rainin hankali😀😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmhmhm 🤔🤔🤔 gaskiya bamuganiba akasa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yunwa tayiwa mutane yawa to😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A sassauta yace ko a tsawaita???🙄🙄🙄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yanada kyau saboda halin ko ta kwana | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmmmm muma dai Allah ya dora sojin Nigeria da suka damu kasar mu da kewaye Allah ya Kare mana su ameen 😭😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ana cuta akasata 🤔🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bawani gwajin kwakwalwa, dan'iskane kawai👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user My God that film is nice wlh. I think the time keeper should just ring the bell. antashi wlh babu wani film nanda 5 years to come dazai breaking record dinshi. acigaba da dagewa muna yinki 💯💯✌ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Hahahahaha Allah ya shirya ku BBC kun iya neman magana 😂😂😂🏃🏻🏃🏻🏃🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ɗaya daga cikin munanan yanayi na kallon wasan kwaikwayo shi ne zaman sama da awa ɗaya na kallon shirin barkwanci amma banyi dariya ko sau ɗaya ba; wannan shine "Boss of all Bosses" ya tanadar. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user This life is nothing Wallahi 🤦🏾♂️💔, Allah ya jikan shi da sauran musulmai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikan Mallam ABBA kyari, BBC bakoda photo Abba kyari shi saidai, sai da kuka hada Dana Aisha 😳😳😳 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sa mu cika da imani mukam namu ido dama ance idan bazaka iya gyarawa da hannu ba kayi da baki idan da baki baiyi toh kaki abun sai kayi shiru to munyi shiru allah gyara | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Darakta Biyi Bandele ya sauya littafin, wanda ya kasance mafi kyau da gut-wrenching, amma shirin ya koma marar gudu kuma ya nisanta daga nuna abin ban tsoron yaƙi kuma shine na mafi rashin kyau ɗinshi. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Diyan shaggu 'yan APC ko a Ina idan anyi nasifa ga Buhari shikenan ana kiyayya dashi, Na rantse da Allah idan Naga Dan APC jinnake kamar in yankashi, Buhari Allah ya'isa😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😀😀Kurabu dashi ai cewa Yakeyi qarya ce | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user shekau me ran qarfe.....😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daman akwai wata rana ta musamman da aka ware ta don masoya NE? To nikam bari kuji na fada muku kullum ranar mu ce ni da masoyiyah bamu da wata ranar da ba ta soyayya bah. I love you my DEAR 😍 😍 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya kawo shi Kasuwar Panteka Ameen 😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yawale ba ba corona tasoma tafiya b ai dole 🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sarki da Kansa✊ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Makirai every where you go😢 Allah Ka yi mana tsari da irin waɗan nan bayin naka masu jefa mutane ciki uƙuba su dawo suna yi masu daɗin baki🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Malam idan zakayi Hausa kayi fah dan mu wannan ba burgemu zaiyi ba🙄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ubangijin Allah yasa yayi Shahada ameen😭😭 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kasadamu Da Ceton Annabi Muhammad S A W🙏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Iya Duba_duba? The answer is ___________ Iya duba!_duba!! samudara iya duba idona samudara babane yasiyamin samudara yace inyi tashe samudara 💪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Watikila Atiku na da Alaka da kungiyar kwallon kafa ta Madrid. Dan tun yafadi zabe fa Basu taba cin was ba😂😆😆 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tarkon shi ya kama babban kurciya kam harkan green card | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
rashin cikakken tauhidi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya albarkaci iliminki sis | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma dai ya Allah mun mika lamuramu zuwa gareka ya Allah ka kawo mana Mafeta kasa ta nageria ya Allah kai ne maji rokon bayinka Amin ya hauyu ya kauyumu 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kinje gidan qawa yanki ziyara hadda wani goto😕😕😕 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wllh ta tabbata gwamnatin tarayya bata da gsky sbd tunda nafara karanta comments banga wanda ya goyi Bayansu ba sai garba shehu kawai😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh Mana hakama Kuma Ashe celebrities dn kudu nada kudi da zuciyar taimakawa Yan uwana su ba kamar ku ba namu na Nan arewa Allah dai yaimana da kyau😠😠😠 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
naga be daku ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah 🤲 kasa muyi kyakkyawan karshe | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yo indae dan nijeriya ne mene mh baze yi bh | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Toh wae 🤔🤔dama KU jira kuke a kula daku | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
da fatan de hizfi din da kika haddace yana nan ai kin samu wani abu ma a can | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wasa ta ke fah | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wanan ma ai karya ce | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
oversabi da ya mutu ai dan shegiya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ameen babban darekta godiya da fatan alhairi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eid mubarak aunty fati wlhy life style en ki yana burgeni 😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yara tona masa asiri kowa ya gane mugu mai muguwar akida kawai mara daraja 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kowa yaci Zomo 🐇 zai iya cin bera 🐀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Macha allah Rahama ❤️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hmhmhm 🤔🤔 Yahudawa sunyi tasiri Akanku | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bansanshiba balantana na tuna da abunda yayiba 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
munyi farin ciki da dawowansa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji aykin banza abunda ya kamata ace ankawo matsalar tsaro a Nigeria Amma Kuna fada Mana wani labarin banza...mudai wlh tlh Allah ya saka Mana😢😢😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
nima nasan guda daya dga ciki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user gata wajenka da duminta wollah🔥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya karemu ameen | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Manta da tsohon salon sunan Nollywood, 'Mama Drama' ba kawai kyau yayi ba. Ya fi ƙarfin ace yayi kyau. Wannan shiri shine gagarabadau - Lu'ulu'u na gaske: ya burge matuƙa. Tamkar da gaske. Shiri mai burgewa. Sannan labarin ne mai sauƙi amma mahaukaci. "Mahaukaci" ma'ana "yayi kyau matuƙa".. . . . Duk da Shaffy Bello ya... | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
allah ya kaimu sati biyu ba fushi muke ba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Congratulations 🎊🎈🎉 SAURA KUMA A.B.U KO?🧐 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yayi kyau sosai. . . . Wannan yayi daɗi sosai. wanna shirin yayi daɗi kuma na ji daɗinshi tun daga farko.Ban sami matsaloli a tattare dashi ba. ta yiwu gabatarwan yayi tsohon yayi, amman hakan ɗanɗano ne. wannan shirin bashida nauyi amman yayi ma'ana. ina bada shawara sosai. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
uban wa kuke tanbaya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Is my pleasure sir Allah ya kara basira🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Samu yafi iyawa 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Miye dan ankashe Kaji mutane kuma nawa aka kashe a wnn mulkin 😭😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to nawa xaa bamu idan anci bashin ne | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Uhmm! BBC mai bakin labari daga an mutu sae an lalace 😄 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user wae nikam ya ake gane miji nagari ne Ni nabi kudi banga dai dai bah Ke da kika ni soyayyan kina ta kuka Hahahah 💕💔 Wato. Ko bana gajiya da kallon film dinnan yaseen | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shawara me kyau anan! Indae kana da ya ko kanwa shawara me kyau ka nemi fans din #arsenal ka hadasu! Sunfi kowa hakuri😂😂👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikan sa Allah ya gafarta masa🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user I travel to Kano specifically because of the filmand I watch the film MATI A ZAZZAU and the film is very interesting and very educative keep the good work @user sai ma kindawo gida xan Baki lbr yadda abokina yaringa mafarkin film din 😂😂😂 @user | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
amin summa amin malan falalu allha ya sa cen tafimasanan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Duk wan nn d sauki indae xa a koh m university ae shikenn sbd rashin kudi y kusa karar dmu secondary damn basu sn ddn koh mae bh 😆😆😆 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karya ne kuje ku tambaya ko ya yake a jihar Yobe dagana sai ku hada da bayani sah ku gani in shi kadai ne a Nigeria 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Rasulillahi, kai amurkawa kazafin harda dabbobi😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fatan alheri zuwa gareki😍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user wargi guri yaka samu...😅😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Corona zata iya Hallaka shi😏 Ana cikin wanga tashin hkl kuna kawo mana wani Karin magana toh me zamuyi da shi?😑 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user True fact yar uwa💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Su tsigeshi kawai Dan Bayada wani saurn Amfani Akan karagar mulkin Nigeria 🙅🙅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yayi dai dai Farfesa. ⚖️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inba Tsoroba, Ki Tapi damu Zuwa India Mu Kallo MATI A ZAZZAU🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tohh aidama yace😋😎😎😎🤬 shi legas zashi tunfarko , hakayace 😮👩✈️👨✈️👩🏫👩🍳🧝♂️🧝 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah kafimu sanin yarda zakayi da mutanan nan allah kaimana maganinsu ya hayyu ya qayyumu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ah wata jahar kenan 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
duniyar fa kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya Allah ka ba wa mai gaskiya nasara🙏, ya kuma taya mai nasara riko | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shi wancan yace mutane kuma kunce bread | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Cikakken labari!. . . . Abin mamaki na gaske. Yana nuna rayuwa da labarin matasa maza na Najeriya da suke rayuwa a Legas. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Kasheta wlh jiya Kuna kashemana mutane a Apo yauma.kuna fitoko 😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya isa, Allah kuma ya bi masu hakkin su. 78😭 #ZabarmariMassacre | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama a matsinta take🤦♀️ | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.