text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
Sakakken layin labari & busasshen ban dariya. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user 🙏 Asha ruwa lafiya Oga | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Eh ku ta Fara karewa 🙄 yan wahala kawai.. kmr wani championship trophy 🤷🤷😒 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ehe su manya ana shegiya wllh a nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yau kam kun chasu kamar shinkafar gonar shaaibu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasaka mana mutanen kaduna k | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bayan wadda ya bamu 😎😎😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ubangijin yayi rahama a gare shi allah ya kyautata makwancin sa ya gafarta mai zunuban sa allah ya kyautata tamu idan lokaci yayi | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂shima wanda yayi analysis din na fama da tabin hankali | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tohh 🤭🤭🤭muda attalakkawa 😭😭😭maizamuce😵😵😵 👎👎👎sai dai muce Allah yataimaka muna bakidaya🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
lala kuka lala na hangota nacce ulala crush everyday ki huta sarauniyar mataa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kenan in suna jinin al ada ko always cotton basa sawa ko | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ah daji daji ne Mana Kuma gari bane gidan bishiyoyi da duhuwa da namun daji🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mutumin da yaci mutuncin addinin ne zai jinjina wa shuwagabannin ta☹️lallai akwae tuka da warwara💯 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma dai banda nawa 😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
matasa sun gajine allah yayiwa kasar mu arziki amma wasu tsirari sun maidashi nagado an shiryawa talaka talauci akan tebir mun zabi buhari domin musamu saukin lamarin amma gara mulkin kowa ma danashi anata kashe mana yan uwa arewacin nigeria amma ko ajikinsa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ashe dai su baba baa shirya mutuwa yanzu ba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Genevieve Nnaji ta kuma ƙara tabbatarwa a yayin da har yanzu itace mafi kyawun jaruma ta Nollywood ta ko wani lokaci da sabon bada umarnin ta. Abinda kawai zamu iya cewa shine ƙarin cigaba | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
toohhh ai na zata sun gama tuntuni ayi bincike lahia | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lallai cakwalkwalin cakwakiya knan 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tab mutanen kaduna sunyi saa da governor | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kashi daya daga cikin masu maleria de ba coronavirus ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
anday raina arewa walahi bbc kufada da turanci manadan musan da kowa kuke bakuzabi yareba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙏🙏🙌💯✔️ really proud of u bro! Allah yamana jagora 👍👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
governor umara zulum kana ƙoƙari allah muke roƙo ya ƙara taimaka maka akan mulkin ka dama sauran shuwagabanni baki ɗaya allah ka kawo mana tsaro tabbatacce amin summa amin | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Jalla babbar Hausa Ta dabo cigari Gari ba Kano ba dajin Allah Koda mekazo an fika🔥🔥 Kano ta Dabo, tumbin giwa, koda me kazo mun fika. Garin da ba Kano ba dajin Allah. | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A bude masu wuta da barkonon tsohuwa🙏🙏🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Galadima ae ya chi kai 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai kuwa da duk matan arewa sunada niima da kuwa mazajen arewa kowa yanada karfin mazakuta talauchi kesa aita qago wai miyar kuka nada amfani wallahi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Chelsea ta caka musu shi kam😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Menene kuma 'bam'🙄 wlh natsani abun haushi | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ba so akai komi sai na jaharmuba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yah jikan musilmi🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya zauna a """"""""""""""""desame seed"""""""""""""""" 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
shikenan kuma fa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Yauwa inda gaske ne 😅 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hauka ya keyi, sune zasu biya taxes cikin kasuwan cinda sukeyi da ababen hawanda suke saye, kada Ndume ya dauki talakawa jihilai 😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
to ashe dama garya kuke duk results din da kuke bayarwa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To muda muke kaduna yanzu fa, Kuma kinsan babu sinima acan🤣🙈🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Abun dariya wai yaro yatsinci hakori Inbanda hauka me yakaika rubuta suna ajikinka sunanm na Yar film hmmmm aikin banza wai kare yasha taba🐕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bobrisky ma yana da hope ke nan a nan gaba 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yayi jagora didi love | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tsohon nan ya kwace whl 😂Shi tun a maganarsa zaka gane cewa an warwareshi😂tsoho na okari kenan😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mukuma guntaye my kashe kanmu ko | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yar minister 😂😂😂baki mun wanke wanke ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yasa mudace da dacewarsa | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
banda katsina sbd ba gwamnatin alumma bace | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya taimakemu. Dan Allah a taimaka wa ummata dan girman Allah. Tana kwance asibiti babu kudin treatment. 🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hasbunallahu waniimal wakil innalillahi wainna ilaihirrajiun allah ubangiji kawo mana qarshen masifar nan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kura taci kura Qarshen alawa qasa Allah ya sa su qarar da junansu 🙏🙏🙏🙏🙏🙏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user So sad!! 😭😭😭 wllh shuwagabanninmu na Arewa basuda amfani tundaga matakin Haha har zuwa gwamnatin tarayya. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Much love and more imaan aunty rahama💓💓 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😅😅Hhhh tofahh. Wata sabuwa kenan | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya yau an bar ni tasha 😇🙄🙄 ban sani ba. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anata cece kuce 😂 @user tce kanku ake ji Ku kaheee junanku Ni neman kudina nake😂😂 Asayi suya suya sadauz cuisine 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ance kuke daukan wannan shire na yaya kuma akayi har zaace yaqare ne kam | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
An tilasta min yin sharhi !!! | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user karya ne. Kadawo da kudin da kuka sace kai da yayan ka b4 😁 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user What is this for love of God? Haka zamu rika zama? Shuwagabannin mu suna cutar mutane don neman mulkin banza. 😖 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa kar 'yan BH su kwace😁 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
क्षओएरओ ओटटओर ashe baki da mantuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amma inaga gold medal aka bashi ko. Lalle wannan beran koma awacce kasar yake idan ka kamantashi dawasu en nigeria din yafisu gata nesa ba kusaba. A nigeria mai mallakar gold medal ai saisu wani 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mudai yan abi yareema ne🤣 In mallam yajamu masallaci we go stay there.. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Idan zaku fuskanci wnnan tsohon duk bayan wata hudu 4 yake bada hakuri a shekara sau uku 3 😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zaki ganni a mafarki yau😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mun gama karatu kun barmu da takardu a hannu🗞️ Kun rufe boda kunce mu koma gona Mun koma gona ana kashe mu⚔️ Mun hakura mun dawo daki muna salatin annabi da istigfari muna ganin coins suna tashi🔃 kuma yanzu kuce wai kun haramta to uban kuturu yayi kadan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user KAGA MASU KAYAN AIKI 😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wan nan ne hotuna da aka harbeshi. Allah ubaangiji yasa acigaba da jikkata masu son kawo mana tashin hankali aksar mu Nigeria 🇳🇬 🇳🇬 🇳🇬 🇳🇬 Ya'Allah bless our dear county with good leaders. https://t.co/gejhNpzy4P | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai dama kema kina supporting din ball? Kuma gashi anyi sa'a gidan mu daya😀😀😀 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki talakan nigeria 🇳🇬 ba abinda zamuce sai dai Allah yayi Mana sakayya, albarkacin wannan wata na ramadan Allah ubangiji ya kawo Mana karshen wannan musifa💔😭😭😭 Allah ya isa bazamu yafeba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muma shi muka https://t.co/1nO5Rpbvry yan Kano haifaffu.kuma muna bayan ka ABBA GIDA-GIDA❤️❤️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Masha Allahu Allah ya qara basira da ilimi Mai amfani 🤩🤩🤩 ? | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dan allah su sallama shi a wata ƙungiyar 🙏🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ahh indai bahh !!! Mukam gasunan kaman sucikansu gasu munana saibakin girmankai dasan karya 😐 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan din miye sukeyi🤨 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaicho yo wallah Buhari kodawa zai gana baruwammu dashi domin kuwa dayawa daga al'ummomin yankinmu na Arewa sun san cewa yariga yazama Damisan kwali. Barazanar shi mai gaskiyanne kawai amma batu na gaskiya shine gaskiyarsa bata amfanar damu komai ba. #AcigaDaSaka 😷 idan za'a fta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Chap saide amusu kam Amma ni lafiya na kalau da hankali baza’amin ba😒 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A Gaskiya shirin labarina ya yi maana malan har kuka sai da nayi😢😢😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gabadai gabadai anty na nice one | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya barcelona sunyi wasa da damar da suka samu amma sunkasa amfani da ita barcelona done broke my heart seriously im in pain | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A wani garine don musan yadda dare yayi Mana 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Su ci banza kawai😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Please we need your branch in Gombe,kizo da wannan dress din kidan taka mana rawa .💃💃❤💖👑 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan ai tsohon shugaban APC ne. Ba PDP ba. Ko sai kun nuna layinku ?😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allahumma agafirli zunubana 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Masha Allah! Allah ya tona asirin su.👊👊👊 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gayu a tashi a nemi kudi, a najeriya inba a kujerar sanata ko wani dan majalissa ba, babu inda kudi zasu rika zuwa maka kamar banza, mu dage mu nemi na kanmu yafi🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaima kaji Mai kace. Indae lfy da Nisan kwana ne. Yaje. Yayi tayi. Allah ne. Mai bayarwa. Amma mulki. Kunzo karshe. Ku jira. Sakamakon ku. Da kuka yiwwa Talakawa. Ku fara shukar Abinda kuka girba tun a duniya. Mu fara ganin. Sakayyarmu. Cin Amana da kukai mana. Kana wani Riqe..😒 https://t.co/pqsbnhBibm | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Labari next season 💁?? | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To basai kuhanamu shigaba Kurike mana kafa 😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
liverpool layfin masu tsaron baya ne jo gomez bay yi nabiy jeta cima banza ne | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haukan banxa kawai! Ai kaine mutum na farko da yakamata a rusa gidan ka dun kuwa kaine farkon wanda ya Ƙwamushe kayan talakawa 😂 😂 😂 😂 😂 😂 😂! Dokar ta fara aiki a kanka | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai Oga Gudaji samasa guduma kawai awuce wurin. 🤣🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga nan jihar Lanjiriya😭 Hadari sa gabanka inda kakeso Hadari malafar duniya Hadari gabas mai hankali ya duba yamma Hadarin ƙasa maganin mai kabudo Holoƙo hadarin kaka Ganin hadari ya saka wanka da kashi Hadari sama sai sauraro Shugaban ƙasa Joe Biden au! Baba Buhari kai zance | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
daman ya bada abu uku na mugunta badole yaci gaba da gallazawa talakawan arewa ba gashi tsohonsoja bafulutani bakatsine maanar next level fah shine talakawa yanzu kuka fara shan wahala ta | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A turo Mana hoton sa.👌👌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
a kaishi wuta ma mana ina ruwan mu | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Don Allah su tsaya mu yatai mana yakai mana coca cola cup😂😂🤣🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user The International. Allah yaqara ka King. ♡♔♚✊ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Haba ai dimukuradiya sai kasa ta Nigeria kasa ta ta gado🇳🇬🇳🇬🇳🇬 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.