text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Inn shaa Allah we'll do it great later Jaruma 🔥🔥👌👌 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya sakama wlh ba zamu taɓa yafe Miki ba 😭😭😭😭😭kin cucemu kin zalin cemu wacce ta san abinda take ba kina yar musulmi kina irin wan posting ga shinan ki jawo mana ai | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Oga Burna ya sallame shi 😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Waya Taba mana Baba Falalu 💪🏻💪🏻💪🏻💪🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😂 hege bakinsa kamar tsaraici | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
anty sadiya kiji tsoron allah daii | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shegu arnan banxa ba 🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Dama mutanen kano ai sai a hankali wajen wannan cutar kawai 😀 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Allah yafiddashi ruwa😄 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zafi da karar kayan kowai ya'isheshi😂. MansNotHot | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wllh baran kama mutum saina pasakan mutum wllh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kefa yar Barca ce 🙈 @user | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shegiya boko😂😂 Kasan idan boko ta ratsa mutum in dae babu tarbiyyar Addini mutum mahaukaci yake komawa | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bamu iya turanci ba | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
kaji yan iska ko | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji maganar banzaaa 🤦🏻🤦🏻🤦🏻 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Faduwa a kwata shine bamu so😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shasha!!! kinmanta zaki'iya mutuwa any time 😎😎😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yarabaki da duniya lapiya rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 😃ko kuma babu gwamnatin data Hambaka talauchi a Nigeria irinta su | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ubangiji ya kawo muna dauki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wayyo dadi kasheni | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hegia abinda a gidan gaala kika taso | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
uhmm amurika sati mai zuwa shugabansu zai ta mana hauka a kafafen yada labaru saboda bai iya magana ba ko kadan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bayan ya siyar da ko ina kenan😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Kaga yarinya kaman busashen itace 😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Almubazzaranci tsantsa, wannan kwalliya Baata wuce awa bakwai (7) an wanke ta an koma Kama(look) na asali. 😂. Abun mamaki kuma shine Kashi tamanin (80%) na maza irin wannan kwalliya ta (make up) Bata burgesu. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Yayi kyau. . Wannan haske ne kuma cikakken shirin ban dariya. Jarumai masu yi dakyau kuma an yishi da kyau. Yana yi don farashi kallo mai saka hutu | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Ashe kema kina kallon qwallo🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya mahmud yafi sabida duk abinda yayi a baya xamu ɗauke shi a kishi neh wannan kuma chanjawar da yayi lokaci ɗaya ba laifinshi bane aikin naira neh ita kuma naira babu wanda ta bari | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
hakika wannan yariya tayi kokari sosai bbc hausa allah yakara muku basira | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bura'uba lockdown kuma🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya haskaka kabarinsa yasa aljanna ce makoma👏🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga sanyi, ga kida, ga rake duk a lokaci guda. Gaskiya yau an sha dadi🤣🤣 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah shiyi jagora 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Addaurayie da bakatsine 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Daman bata da aure 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Yaqara Tsareka Adalin Shugaba Amin🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Anayi munajin dadiii😂😂😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user hmm kapp nigeria ba inda yakai jos....don da asuba yana sauqowa har 5⁰c 🥶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sabo da suyi kasuwa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sai ma mun ida rikitar da su zuwa can kofin gajiyayyun turai. 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Daga rashin ƙwarewan bada umarni, zuwa shirmen labari; wasan kwaikwayo na tambaya zuwa rashin ma'ana; Rubutun labari na rashin tunani zuwa gyara marar kyau.. | negative | hausa | NollySenti | movie_review | train |
@user Gayan nan Na bada maza wallahy👿👿👿👿👿👿 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
fatan rashin nasara | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
congrats allah ya karo masu albarka | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
gaskiya nigeria babu tsaro ️ kodan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user 😍😍😍🤣🤣Koh kadan kun fadi gaskiya ne ai | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
masha allah jinjina zuwa ga mai girma gwamnan jihar borno farfesa babagana umar zulum allah ya taimaki mai taimako allah ya kare mana kai khadimul ummah din talakawan jahar borno fatan alkhairi babagana umar zulum khadimul ummah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai Da Kayi Magana Sai Ace Maka #Independence_Day59🇳🇬 Ba Independent Ba Wollah:💥 Dependent Din Ma Tace.......🤣 #arewa #arewaweddings #arewabride #arewapeople #arewafashion #arewafamily #arewawedding #arewabeauty #naija #naijacelebrity #preweddingnaija #hausa #hausabri | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai ko dubai tafi duk qasashen da kika qirgosu nan dubai qarshene mallama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kullum aikin kenan ankashe mutane musaman a arewa amman duk manyan kasa duk sunyi shiru da kudu ne ake wannan rashin mutuncin da yanzu ananan ana cewa buhari ya safka Daya adauki Dan arewa baisan komai Babu wani Dan south da fito fili yace wannan kisan da akeyi bai da ceba 😭😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Bakamin kamada aboki 👌🙅🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Daga baya kenan @user A combat like PSG💪 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
its your fault you girls should look like nigerianand kunje kuna kama da larabawa ba doleba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A dandaqe ‘yan iska muggai wanda basu ganin Annabi da izinin Allah shegun banza ‘yan kutumar uba, ‘yan cikin wutar saqar marasa mutunci 😩😩😩😭😭😭 it’s very painful to even think about it wlhy, Allah Ya sakawa duk wacce aka zalunta da gaggawa. Ameen | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki nigeriaynxu gwamnati garemu gwamnatin su buhari boko haram ipob oduduwa bandit kuma kowa da nashi dokoki | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wow 😮😯 gaskiya wallahi wanan wakar tayi dade so ssai 🔥💗🏆🔥🔥 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A shirye yake✌ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Mu munanan 😁...aci gaba da gashi #NextLevelAsurred 🙌 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user haba wai mutane sun koma kamar dabbobi suma kamar gargin tumaki ne da za a re na ma na wayo wai sata ita gwannatin wai ita an fita wayo ne abin tambaya anfi gwannati wayo wlh Allah sai ya tambebaku domin mu amana ce mu a gareku wlh zaku amsa tambaya😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Suyita addua tareda kiran jamaarsu suma suyi addua sannan gabadayanmu muji tsoron Allah. Dafatan Allah yakawo mana karshen abin🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan ai karyace | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
tab wllh bazai yiyu ba ashi zaa dai buga ball a fadin nigeria | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tab di jam, lalle, Hmh 🤔 ayi dai mu ga. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikansa da rahma. 🙏 ina jajanta wa daukacin al'ummar nijar | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Da ma ai ba harkar Allah da Annabi ba ce. Allah Ubangiji Ya rusa ta Ya ba ku wadda ta fi ta🤕 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user In bakada Kudi mai'ya kai'ka kiran mai alewa😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Yana tunani in yayi hakan zai samu damuwa ga matafiyarshi a siyasan shi, kamar irin su Rarara.. ya fiso suyita bamu kida da sauti a ArewaWa.😊 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user daidai wannan lokacin like nawa aka Samu? Kodai itace amsar? 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dalilin dayasa buhari yace akarbo maganin shine.. Saboda kasar Madagascar 🇲🇬 dashi sukayi anfani aka wayi gari babu mutun daya dayake dauke da cutar.. Allah yasa tayi aiki a Nigeria | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yabamu ikon biya😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zasuyi Meeting Dasu @user Da @user Neh 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kukasani ai ba Paris 🇮🇹 zatajeba kasani koh wudil zatata GI yasin 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hhhh da kace kai shege ne Tinubu😜 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Shiyasa nakejin dadin xama a Africa musamman a yaya babbar🇳🇬😃😃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya sa kar ayi kashe mu raba muna fatan saƙon ya isa ga mabuƙata | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah Ya Kara daukaka Hon kazaure,muna fahimtarka Dan kuwa sako yana kaiwa ga wadanda akeyi dansu,you are much more better than seat warmers 👍 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai Mun Wuce Kalubale Har Munkai Kalubalbalaa 😁😁😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Karya yake iyayenshi suncuceshi tunda suka saka masa suna makaryaci 😔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Allah yasa sun hutah, Nigeria 🇳🇬 Sai Allah. Allah ya kawo mana karshen wanan fitinan | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ubansa Dai/Zai Chi 😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user Akwai chakwa kiya 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Kai meye ruwanka a ciki? Munafuki😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakawo mana saukin wannan kishi namata haba dai mata 😡😡😡 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Indai Ganduje neh yaci uwarsu iskanci😂😂. | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah shi taimka dayake abun ba'a makka bane aje ayi lafiya .😁😃 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kuma bai ce komai akan sugaban kasan Fransa bah 🙄! | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yasa wannan yaza sanadin shiriyar ki damu ba ki daya. Allah yasa kar shedan ya rinjaye ki kan abubuwan da yan uwa musul mai suke ta fadi, duk yana daga cikin jarabaear da Allah yake miki. Kuma suna yi ne dai-dai fahimtarsu. Ki ta kara hakuri da abin daya biyo baya. ✌🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
yan gulma ai kwa zaki ga gulma kin zo gidan | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Ubangiji, yafada muna dabarun yaki, yanda zamu ci, nasara kan makiyan mu. Al_Qurani. ✍ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Lokacin sane watarana sai labari kuma mutum yanaso idan yamutu ace Allah yajikansa da rahama mutane suna tuna aikin ka me kyu da Mara kyu da shine xasu yabeka ko aksin haka Allah yasa mugane ameen🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 250k tashin farko😂 Yar minister. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user iftar Mubarak daga nan😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan abu yayi muna goyan baya | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya baka ikon adalci da rige gaskiya...✊ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Nabi Takunkumi Da Gudu ba Takalmi 🏃😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To Allah ya zaɓa wa al'ummar Zamfara nagari🙏🙏🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tashin hankali knan😅 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Amman pa ba fuskan yan Nigeria ba 😄 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.