text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
@user To🥺ALLAH yasa mu cika da imani
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kujiyemun ashe tasan annabi 😳 https://t.co/HswNa5qYbu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah sarki yanzu kanawa babu gurin yin hotuna kenan
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Warning ne ake yima buhari🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ni ai na ma kasa cin abinci sabida na sha wahala yau, ana kiran sallah na sha ruwa yakai lita 2😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da wur-wuri haka?... Hmm ga najeriyar 🇳🇬 mu munata pama
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya cigabada da tona asirin su ai suna dayawa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tunda muma mun koma ba😅
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ba'a taba Manzan Allah a zauna lafiya. Ya Allah ka sauke bala'in da yafi Wanda ka saukewa adawa da samudawa a kan faransa. Wallahi Manzan Allah shine gatanmu bazamu taba yin shiruba idan aka tabashi😭 Adduar bala'i da musiba yanzu muka fara akan @user and entire france
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karen gida na ma ya sani 😂🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bazamu taba yafemai wulakancin da yayimana ba wlh🤔🤭🤭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kannywood suna daya daga cikin masu habbaka yaren hausa shiyasa yakamata a kara kokari i bisa ga wanda akeyi malam galalu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uhm 😐 Rayuwa kenan lokachimmu Na sallah Anki Abude mana Amma GA Christmas 🎄 nan Sai Abude musu suyi yadda suke so 💪🏾💪🏾💪🏾
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ubangiji ya kawo mana karshen yan taadda da masu taimaka masu
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wata tsabar yaudara sunanan masoyinta ma takasa fada. 😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
tab kashiga uku king
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sakanni na wawuso shirin baka akeyi 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user bukatar maje hajji sallah ce🕋🕋🕋
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munapiki saika karba kabasu Banza mara kishin yan arewa dah arewa 😏😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wane darasi shugabannin wannan zamani za su koya daga marigayi janar sani abacha wanda a yau asabar yake cika shekara da rasuwa tsohon shugaban mulkin sojan najeriyan ya rasu ne a ranar ga watan yunin shekarar
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tayi kokari matuka. Allah ya mata jagora🙏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman fah ance mulkin buhari kaman makarantar allo ne duk inda yaji shiru nan yake yake kai duka 😂 yau kuma masu janareto aka tuso
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
wannan tatsuniya ce kawai kullum maganar kudin da abaca yakai kasar waje waini kam abaca nan shi kadai ne shugaban daya mulki nigeria tin bayan samun yanci kai ko kuwa dai ana rainawa dan nigeria hankali ne da sunan abaca haba da allah abin ya isa hakanan mtsww
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alhamdulillah wallahi wannan Abun da sukai yayi kyau sosai!! Allah, ya kawo mana karshin wannan cutar😷 baxan fade sunan taba dumin na tsani ta😓😢
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Tsarin zubinki daidai ne😍
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A ke yi a fada rijiya sey a yi dubu ba a fitoba😜
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kinyi kyeu sosai baby na😘😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rahama safari- Rariya😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Shawarata ga baba shine Dan Allah a duba talakan Nigeria musamman 'yan arewa wallahi ana cikin mawuyacin hali, yanzu sai kaga magidanci ya koma almajiri sbd kawai bashi da abin yi km ga iyali,yara kanana suna bin gidaje suna barar abin da zasu saka a bakinsu😭😭😭😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan Akwai wanda basu cancan taba toh ya kamata ai musu uzuri Dan an shiga nex✅level.amm mude Mal Nasir tabbas ya cancanta Dan shine dai dai da mutanan kaduna
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ameen yar lele
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji wani. Wawan. To duk talakan daya shiga. Wani hali na shiga. Wani kullen. Akwai. Kamasonka a wajen ubangiji wlh. Sai kayi bayani. Dalla~Dalla. 😕😕
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sai shegen surutu kaman tsohon keken dinki
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na haqura da karatun, zan nema mata inyi aure.. That's it 😢
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Bbc hausa ce zata dauka😆😆😆😆
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhhmm lallai ya kamata taduba wannan koke naka inda hali lol Hajiya Rahma kinji daito 😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haryanzun hutun bai kareba 😀😀😀
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hhhh 😆😆 bbc hausa kuma yan iskane
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user A haka dai kamar gaske suke magana amma upside down ce 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Karya ne babu wannan zancen. Su wanda suke mulki yanzu kullun suna sukar wanda sukayi mulki abaya. Kuma sunaso su nunawa mutane sune masu gaskiya. Kuma kowa a Nigeria 🇳🇬 yasan sune manyan barayi🤨
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wa inna ilaihi rajiun allah mai iko wannan ba abib haɗawa da addinin musulunci bne
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Madallah da kokari malam falalu ubangiji Allah yasa AFI haka ya biya bukatu na alkhairi ya kare mana ku daga dukan sharri🙏🙏😍 #EndSARS #EndNorthBanditry
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya mayar damu monkeys wlh ..... muna godiya baban zahra🙌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan ya ci riba ba'a faɗa a labaru, amma idan yayi asara sai ayi ta yaɗa wa. Mun zamo masu son labari marar daɗi. 😒
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
na jiya da yau ne kamar yadda lagos suma aka hade musu na yau a cikin na jiya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai bazamu sake basu ba kashewa zamu ringa yi, Saboda mun gano duk bakin su daya. 😎😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
jaka wawuya kawai nidai kawai abinda zance miki ki daina ikirarin ke musulmace dan gara kawai ki koma arnancin kawai dan yafi miki kyau allah ya shiryeki in daki shiryu in badaki shiryuba kuma allah ya mana maganinki idiot
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ake wanka da wanki🤣😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user In bai karba ba yasan sauran aii😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Nima zanyi rakiyar zuwa ganin priyanka chopra..😊😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user BBC Hausa kun Iya caption😂
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user El-Rufai Kwankwaso ma haka ya ganshi ya kale shi 😁 nasan kana taya abokin ka tsohon sarki kake kishi 🤦🏿‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
sam ba zata sauba wallahiwankan kuturu da sabulu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 🤣🤣🤣 But ban taba ganin Falalu na rawa ko waka ba, he is a gifted and talented Director. Sai kuma yena fita a wasu films din yenzu...
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya kam babu😁😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan gym ne kawai💁‍♂️
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user thank you, mungode kai kuma zamu rika kiranka Liti😊
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duk girman gona kyawon ta hasi😍😍😍 https://t.co/vLhRtaDlZS
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ali nuhu hadiza 🇬🇦 gabon
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Wannan shine dalilan daysa mukace buhari ya gaza ya kamata ya sauka daga mulki yabawa wanda zasu iya daman chanja Nigeria🇳🇬✊
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na tabbata ba'a STRIKE a gidan yari🤷
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
mata saura kuce abaya
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Au kadan yagani mah sauran jifa Ah kano 😂🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
amma in an ciyo raba mana zaayi koh
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuita daukar hakkin tsoho ,yayita ciwo muku bashi a abroad harsai 9ja tqzama kakara 😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
a very sad news this is the reason i dont like watching series sai mutum ya fara jindadi zaa tsaya kaii
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂😂 zaka iya jimirewa ai maigida @user
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah ya tsine ma mai karya
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya takaita wannan masifar 😭
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Ina irin tonon shi da farko amman shirin yanada matsalan kaiwa da kawowa, yana buƙatan gyara, kuma yayi tsayi dayawa.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user To Ku nemawa talakkawa mafita mana, Magamar banza ko hare hare anka kawo waye sukafi shafa ba talakka ba? Kumfi uban kowa kuka da matsaloli amma baku damuda wadanda suke shafaba, Nan tsohon gwamnan Zamfara yacce sulhu da 'yan bindiga ba shine mafitaba To mi shika nuhi? Mits....😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nabe Hakuri da guda 🏃‍♂️dan hegiya wawa 🧐
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user @user @user @user @user @user 😂😂 haka yake wanna Baba
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tabar BBC da bashi 😃😃😃
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ku de yan iska ne wallahi 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Noma tushen arziki. Amma ga sabon.""""""""""""""""Ayi noma acigaba da hakuri""""""""""""""""😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Rashin 2nani qarara 😏
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wanda zata lashe ba ta lashe bane 😡🤬
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
yau dai ana baka kuluwaa
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user to banda abinki kusanci suka fiki da shugabqn kasar kokuma dogon baki suka fiki da har zasu rikita mki lissafi...🤔🤔 ycn kyema kibi ta kansu..👌👌👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya wannan video yayi kyau sosai kuma zai jawo hankali matuka hakika anyi kokari Allah ya kara basira. Saboda haka ina neman amincewarka akan wannan video zan daura shi a channel dina na youtube domin ya kara yaduwa yashiga ko ina da ina a kasarmu ta Nigeria 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Lallai yau akwai 🙁🙁🙁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Idan duka yayi uawa ai n kai ake karewa kawai ai b wanda zaice g matsalar😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Duniya lallai taxo karshe😥
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Puke mai jawo shirme, 'The Ten Virgins' minti 109 ne na azabtarwar da baza'a iya siffantawa ba.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Daman “yan Abuja suma na yunwa?, naji ance ragowar abinchin villa ake raba musu!😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mace ce wannan kou na miji🤷
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mu ba bukatar layin dogo muke ba a saukaka Mana tsadar rayuwa, me zamuyi da wani layin dogo😭😭
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
kai rahama sadau tasan cewa duniya budurwar wawa kai tabdijam
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ashe abun ma karya ne 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Aya wannan abu yayi😀
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ya taimaka baba zulum 🤲🏻
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Meye ruwan mu toh.. 🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Haba baba adai duba maganarka gsky is not possible 😎😎😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Braka da Sallah big boss, Hausa star⭐
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
ganduje bai kamata jamaar kano su sake zabarsa ba tunda yazama mijin indon kauye
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Corona yar sarki ta nasara cutar kulle cutar da baa ganinta sai a rubuce✍🏽
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ranar hausa masha allah
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daa chan baa tashin hankali bane kenan ???🤔🤔🤔
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Haba BBCHausa ya wani wajerod haka 😂 https://t.co/CAKhbwOfQS
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train