text
stringlengths
3
3.37k
label
stringclasses
3 values
language
stringclasses
3 values
source
stringclasses
3 values
domain
stringclasses
3 values
split
stringclasses
1 value
Suhanallah😢😢😭😭😭 @user: Harin bama bamai ya kashe mutane 44 a Jos. http://t.co/UcHYu7hlux
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ko yaushe talakwa zasu Yi hankali oho?🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Me operating handle din bawai maganace kadai bai iyaba fassarama daga Hausa zuwa turanci gagararsa take🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kaidai ka budo chapter din kawu tsalha ha
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yakamata yayi karar BBC Saboda dasu aka hada Kai akayi mashi magudu😎
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂 Akwai shegen da ya isa ya kwace mulki ahannun manjone?✊🏿
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yakamata auran na gida domin in baai dagaske ba haka zaai ta mai-maita zance daya har duniyar ma tatashi #Nigeriacenterofcorruption a idon duniya😍😘
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskiya dai yin hakan akwai zalinci sosai 😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ka kyauta wacce su zabeka ai da ankace su zabi @user cewa sunkayi Zabar APC Jihadi ne😂😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannnan munafukan Allah ta'ala ne, yahudawan banza. Ku kuma @user wacce gudun mawa kuka bayar😏
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Sake gyara mafi muni. . Akwai bada umarni mai muni a farkon lokacin tuna baya na Ahanna da ya ga mutum an saka mai wuta.
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
kaiii ashe ganduje ma akwai wanka
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
bbchausa ku guje ranar da zan muku zagin katsinawamtswwww
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kai gaskiya shirin yayi sosai 😍. @user
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kafadawa BUBA GALADIMA ya kwace muku. 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah ubangiji ya kare Musulunci da musilmi, Allah ya kawo ma mutanen Palestine agaji 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kizama ta gari mijin zezo har gida ranki ya dade😁😁
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂 😂 😂 😂 Tukunna ma, wai anyi Gabas da kare
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
Na haƙiƙa, mai nishaɗantarwa da ko ina vibes mai daɗi. Zan iya kallon shi a a rana gaba ɗaya. Ina fatan zasu nuna na sama da sati ɗaya amma. Bayan hakan, kawai yayi kyau. Yawancin wasan kwaikwayo na gaske suna fitowa a matakin rubutu amma ba wannan ba.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Anya lamarinki babu jifa a ciki??? 😂😂🙆‍♂️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
point of correction qaryar da dai ya gayamasu
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Munyi masa butulci shine babban abin da za mu iya tunawa kuma dan Allah ace masa muna mai bashi hakuri kuma mun yi nadama... 😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ziyarar Hubbaren Ibn Fodio a Sokoto🙌🏻 Fatan Alheri https://t.co/OM8jKfI2q8
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Biya zakiyi a kawo mun har gida🤣 I don catch big fish🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Temakon 🇩🇪 ya isheku kenan.
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
wallahi rahma kin wa kankialways cr in my mind base on football
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Zamu bawa duniya mamaki kuma zamuci Barcelona daren yau ina fatan duniya ta shaida 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah yasa hakane mafi alkhairy ga wnnan sahri’a👏👏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
har kun samun sha awar cin kifi
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ubangijin rahama Allah ya kawomana karshen wannan lamari 😭😭Dan arzikin manzan Allah (S. A. W.) 👏👏👏🤦
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user FALALU DORAYI....a gaskiya munyi kewar'ku kun'tafi hutu Mai tsawo ya kamata a rika takaita mana hutun Nan saboda wannan series din Yana birgeni matuka kasan'cewar shigo da su YAYA DAN'KWAMBO🤣
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Sai akaisa lab ayimasa test na vampire👹
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Qarya ne wannan yahudanci ne kawai😎 @user
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Masha Allah amma gasiya irin wannan auransu yayi kyau allah ya basu zaman lafiya da zuria Mai albaka 🙏🏼🙏🏼
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ai kwankwaso babankune a siyasa ba sa anku bane meyasa baku bari anyi zabe a gama ba kukai yan daba suka hana ayi zabe azzalumai marasa daraja😎😎😎😎.. Allah yakaimu 2023 idan kun isa ku bari ayi zabe na hankali ba irin na tunaninku ba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😁😁😁😁😁 abin dariya yaro yastsinci hakori
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Hmm dadina da gobe saurin zowa🤣🤣🤣🤣
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Abu Huraira yafitar da wannan hadisi Daga manzon Allahﷺ Yace Duk Wanda yatuba kafin Randa Rana zatafito ta gabar Allah yakarbi tubansa (imam musulim) Allah Yakarbi Tubanki muna Kaunarki A cikin musulunci Allah yakaremana mutuncin addininmu Damu 🤲 https://t.co/VLzyBNx8YI
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Temi Otedola tayi aikin ban mamaki!
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
ni fa bana son cika baki ai ba sababbin sojoji aka kawo ba ko
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Innallaha'azza wa jallah (Lallai Allah mai girma da daukaka) Yu'ubalittaubatal abdhi (Yana amsa tuban bawa) Malam yugaggirr (Matukar baikai gargara bah).. Uban gijin daya haliccemu kenan fah balle muh. Guda manni jini da tsoka kuma masu sabo.. Yakamata mu duba mu yafe mata. 🙏🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user 😂 ✌ mutum yaji uya kenan
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂😂😂😂suncuce su,wani abu sai afirka dukan alkalin wasa.sobada rashin doka
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah katsare mana addininmu da imaninmu kakawowa musulmin nigeria dauki 🤲🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
waaii da abba gida gida anbashi zabensa da aka kwacegashi yanzu zaai gwajin corona gidagidakambalai dakaji sharri a social media ji zakai anacewa ashe gidagidan da ake nufi kenan yanzu saiku fassara mana
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kowa na karbar tsabga... BBC ma sun rasa labarin da zasuyi posting sae kamekame 😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
allah yataimaka ya bada lada wayanda suke son suyi kumerh basu samu sunyi hakanba allah ya basu yakuma sa muna daga cikin wayanda zaa yan ta acikin watanan mai albrka ameen
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Nifah dana tawo i thought hawan sallah ake saboda yawan mutane😀😀😀alhmfllh kedai mai sa'a ce deedee💖
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
maganar gaskiya mu dai yan arewa musamman sokoto baa yi mana adalci dalili kuwa shine yanzu sai mu share kwana biyar ko sati daya bamu samu wutar nepa ba kuma duk ran da muka samu wutar ba zata wuce to hrs ba haba jamaa wannan fa ba adalci bane️️
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allura da take tsotse jini Waye xai bayar da kansa a kashe masa rayuwa a kan dubu 40 👌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kaji Tsinan ne watau Magudin zabe asali ya samo daga Amurka, amma in anyi a Africa don Raini sai suyi ta kumfar baki. 2023 Sai mun tafka Magudi domin Kayarda Wan nan gwamnatin Zubar da Jinin Talakawa.....In anyi magana muce Trump ya koya mana Sakon yan (PDP)🤣🤣🤣🤣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
kuce wa mutanen dasuka daukeshi muna bukatarsu a nigeria
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bazan taɓa mantawa da wani slipper na da aka sace min ranar jajibarin sallah ba. Takalmin me kyau zira ka wuce😩
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wannan tambayar mu Hausawa na ai nahi zaayi wa 😎
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma fa kayi dabara ,yadda ake tsadar man fetur din nan Kai sai dai kawai ka kawo harawa aci a koshi a fara aiki,ko nan da birnin sin zk tafi shikenan sai tafiya ba jira🙄🙄🙄🙄🙄🙄🙄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kamar yadda shima ya nada shi ba bisa qa'ida bah,,,, 😠
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
innalillahi wainna ilayhi rajiun allah yataimake wannan matar dan darajar annabi muhammadu sallallahu alayhi wasallam
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Uhmm badan -badan ba danace Wani abu 😄
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Muma muna Bayan ku😝😝😝
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Zan auri raham1 sadau 💃 na ajeta a bukka duk abinda zai faru ya faru
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Ya jawo mana zagi kai. A zage mu a zagi addinin mu a zagi al’adun mu duk saboda irin wannan haukan 😤🤯
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah yabada ikon haka, director 🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Wan nan da oga at the top kike bari yajiki...🤣😁
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kalubale 😂😂😂😂 Allah ya sa mu dace, Al'amarin Corona yana da firgitarwa. Allah s Ami dace
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
so ya kenan an dai cin hanci da kuma ansar kudin baili
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user masha allah rahama sadau babar yarina 🤔🤔
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
masoyan rahama sadau ku danna wanna link nan domin shiga telegram channel na rahama sadau domin samun duk wani abunda ya shafe rahama sadau da dumi duminsa mungode
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Daman yar bakin gida ce ke???🤷
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user 😂🤣😄shegiya Weed Bbc ashe kuma kukan taba
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Bafa me sabulu bane uwar me sabulu ne😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Alwadaran fitinanen Mutum Wallahi 🙄
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
yaushe ne zaku fara haska shirin nifa mutane sai faman tambaya na suke akan wace rana ce zaa fara sauke shirin labarina season kuma gashi banida ansa dan allah malam a sanar dani
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Gaskia yana burgeni shirinnan👌
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Fifar banza, Iran tafi karfin wannan rainin wayon, Yo aduniya akwai Wanda ya'isa yasata abinda taya niya ba. Su tabbayi Trump mana 😁😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Na duƙe tsohon ciniki, kowa yazo duniya ke yatarar 😇
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Anyi musu ciki anyimusu goyo knn.😰 Aiko da Wiwi din dake fadin Najeriya ta kare, shi ko ruwan rigakafin corona bai baiyi kwantaiba.
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Naughty Tani and her yaya dubarudu😂😂
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ai ba mgnr shiga matsin tattalin arziki tinda dama cn a cikinsa muke kawai za a kara shiga cikin wahalada matsanncin talauci sukuma shugabanno zasu sake samun dama
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
ga fili ga mai doki kuma dai dan halak ka fasa
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Ashe sumayya da laila nasu na wasa ne, ga mai yi da gaske tazo😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kuma ake anfani da POS 🙄🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Allah ya kawo mana karshen wan nan masifar Ameen🙏🏽
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
Wannan fim ɗin yana da cikakken haske!. . . . Zan bar wannan gajere ... Wannan shirin ya kasance mai raɗaɗin zafi don kallo amma an nuna shi da kyau da kowa da yake ciki.
positive
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user 😂🤣😂 Abinda dariya. To Kai Mrs man Kana Abuja ynz bazaka gani ba sai kadawo kauyi zakagani,Hum lalli ma wannan Nigeria anrainamu😣
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Toh fa Allah ya kyauta, wani Abu sai Nigeria🙏
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Da tsiya sai sun kashe mu 😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Yawwo Rusau second round 🏃🏃🏃
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Allah tsinewa yan shia nayi karo da wani post dinsu yanzun nan😭😭😭
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Subbuhanallah. ya allah ka kawo mana karshen Wanan masifar a kasarmu Nigeria 🇳🇬
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user hmm abin dariya yara sun ...👌🤓🤗🤔
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Mukam ba wani saura bayani munci wasanmu ta yau mun gama in shaa Allah ✌️✌️😂😹 #HalaMadrid 😂✌️🔥🔥🔥🔥
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user Kamar wani @user Ha 😂 Ha 😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Chaap lallai 9ja kasarmu ta gado 😂😂
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user @user kuzo kukai kudin gaisuwa 😊😊
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Kano jallabar Hausa gari ba Kano ba dajin Allah yaro ko Dame kazo an fika💪💪💪 proudly to be dan Kano
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user ALLAH Shi Rahamsheta! 🤲
positive
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user Tsaya tukun Kufara nuna mana pic nasu mugani😇 https://t.co/uifdgwYUBL
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train
Amma sautin ba zuwan koyaushe bane
negative
hausa
NollySenti
movie_review
train
@user Wani ya fada kwankwaso👎 ya fadi haka ya'isa baba✌ yaji tsoransa waye? kwankwaso👎 a siyasar Nigeria duk wanda yake yinma kwankwaso ya kwana da sanin zai wahalal da kan shine dan WALAHI!! kwankwaso Nigeria tafi qarfinsa ALLAH. 19 ta baba ce🙌🙌🙌
negative
hausa
AfriSenti
twitter
train
@user @user wow ga dama tasamu fah gaskiya kamata yayi inje nima a maqalani 🙈🙈
neutral
hausa
AfriSenti
twitter
train