text stringlengths 3 3.37k | label stringclasses 3
values | language stringclasses 3
values | source stringclasses 3
values | domain stringclasses 3
values | split stringclasses 1
value |
|---|---|---|---|---|---|
@user Abun tausayi abun dariya ma wallahi. Mu namu sai shegen yawo amma bai taɓa ɓata ba saboda mugun hali🤕 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allahuakbar kullin nafsin zaikatul mauti allah yakawo mana karshen wanna annobar | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Yes sir akwai 😥 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baba Buhari ikon Allah, yadda ka soma lafiya, haka za ka gama lafiya in sha Allah, ko yanzu Alhamdu lillah, mun gani a kasa. ALLAH ya sa ka gama lafiya. 🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Babban shiri; kuma babbar nasara ce a lokacin da aka sake. Shiri kamar 'yan Glamour Girls sun sanya masana'antar shirin Najeriya akan taswirar; Nollywood nada bashin wannan shiri dayawa. | positive | hausa | NollySenti | movie_review | train |
amin darling rahama | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ama ba a wanan Nigeria din ba😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Rahama kinga wannan shigar da kinkayi da hijab kema kinsan kinfi kamala. Abunda kinka sanine komaifa lokacine yake dashi, komai jin dadinka komai tsawon ranka a duniya watarana sai labari😂😂. Kiyi kokarin shukka shukar da zakiribanci rayuwarki ta har'abada da ita, I am sorry pl! | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allahu yasa ya huta abin da yayi nagari allahu ya bashi lada | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bbc allah yasa adauki mataki bawai gano hanyarba ️ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Basuyi tir da zaluntar yan kabilar ROHINGA ba sai juyin mulki saboda tsabar munafurci😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user haba Ranki ya dade, muna zaman zamanmu lpia ki ta qoqarin sai kin samu yin wankan Janaba😢 adinga tuna bin marmari bai da kadan😡 https://t.co/2PXHiOFaxx | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hakan shiyafi sabo da akwai alamun gazawar sojojin kasar👌 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
sarki yace babu sallan idi kunce sai kunyi sarki yace ayi talatin yanxu ya ake ciki tho | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user @user @user Wani Abu Sai a Dubai 😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user """"""""""""""""yan bura uba zaku gane shayi ruwa ne sai munci durin uwarku idan allah ya kaimu 2023, shaggu matsiyata nayi nadamar zaben wannan azzalumin har sau biyu 😭😭 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user An ci kudin makamai kenan😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Zabi Allah Muki so chikin su bawanda zan zaba🤲🤲🤲🤲🤲🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sannu da sauka baba🙌🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kaji yan Kutumar uba ai kuwa akwai dadi ka Dannama mutum ashar Musamman kayimai irin mai steps dinnan like uban babanka🤨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allan sarki allah kasa in shiga cikin jerin mutanen da zaa bude wa dakin da aka binne manzon allah saw | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baba dodar 😂🤪🤪🤪 Allah ya qara 🤪 anayi muna shan shayi 😂😂😂🤪🤪🤪🤪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ga dukkan Alamu kam janar yana dauke da korona 🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Ebele Ya rage farashen Kudin Mai Har Naira Goma 😆 “@user: Arsenal ta doke Man City 2-0 har gida http://t.co/b8CR67LKKh” | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Jama`a A GIDAN UBAM WA KASAN BAYAN @user 😄😅😂 @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user @user🚶 https://t.co/ueaXuDCif3 https://t.co/bCLJmF6MWW | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan hka yake baba ganduje nima shaida ne anyi tsula ritayar dole munyi maganin mara kunya | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
aunty anfada soyayya allah ya kaimu musha biki | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ai Allah ba azalimin bawan sa bane shekau in sha Allah karshen ka yazo bakai kuka ba ma se randa Allah yasa aka kamo ka a hannu azamili bawa kawai😠😠 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user ana mana jawabi 🥴 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Inuwar giginya tana da nesa. Na nesa kawai ke shan sa 😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yakara mana son su (S.A.W) 💗💗💗 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dai daga cikin abin da aikin ki ya jawo addini musulunci kenan.. Kin yi shigar banza anyi amfani da ita wajen aibanta mana fiyayyen halitta.. ALLAH ya kyauta.. ya kuma shiryi duk mai hali irin naku..😢 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
wannan shi xai hana endsars karewa a najeriya | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To kunji akwai zuma alayin ga mai so 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
in da ranka kasha kallo | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ki cire kayan ki 😂🤣🤣🤣💔 says guy son | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah yajikansa ai yayi kokari haka akeso 💪 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
abdul zo kaga wani irin kallo da takewa wannan mutumin | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ameen ya Allah babban yaya💯 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah yakawo mana karshen wannan an no ban | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user wato banki yan iska neh aswear 🤣🤣🤣 and they don’t take your money sai kinyi niyan ciran wani “special amount” sai ki ji “insufficient funds” 😂😂😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sauran Ke kifiddo mana da best movie naki wanda zamuyi rating nashi five stars😎 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user A dai yi a gama, Ni dai kam ba ɗan hegiyar da ya isa yayi min wata allura😎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To ina mutanen zasu koma ❓ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda me bakuyi branch a kano bah pls🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wayyo Allah sarki Ancle Aliko 😁 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aa Ahmed musa xaku ba 😡😡 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Qaryar vanxa Mayaudarane🇳🇬💔😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya hakane ameen 🤲Allah Yakima karemu | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
malam dafatan iyali fly lokaci munanan munyi kuriii | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yayi dai-dai hakan Zai hana atiku ci gaba da raba kudi a envelope 😨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user To wanan shine lbr da dumidumi 🤦♂️ | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Akwai rashin hankali da tunani game da wannan matakin😙😙 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Saboda yasan Ku yan tsegumi Ne😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah kasa zuwan su shine sanadiyyar kawo karshen COVID-19 a Najeriya, idan ma sharri suka zo dashi yã Allah ka mayar dashi Alkhairi 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😢😢😢 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user BBC yau baku samu news ba ke nan🤣 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah sarki allah ya baki lafiya dan allah a kafa asusu a taimaki baiwar allah nan zamu bada insha allah | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah sarki taci kwalliya abinta, badon lockdown ba da tuni anfara maganar ahadu a trade fair akarbi kudin garori, amma yanzu saidai awanke hannu azauna agida😏 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wai sabuwar corona CE aka sake aiko mana😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aunty Bilkisu 🤗 ...klewa sle. | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Hahahha 😂😂😂 masu waazi kuna da aiki | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya jikan shi da rahama💙🇳🇬❤️🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🙄Yaki yaci kwamanda...Abu yazo daidai kenan mai ido 1 ya leqa https://t.co/hNJR1g660q Allah ya kyauta yakawo mana karshen wannan masifar | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wannan masifa haka 🤔🤔 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Tabbas ansamu chanji....Don ma bamuda godiya yau bata dade ba wlh..An dauketa har da Allah yaisa mukayi😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ku inma kunajin Azumin ne😀😀😀 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
mai yasa mutanen mu kullun buhari buhari dan allah koda sau daya kuzauna ku fahimci mutiminanwlh zaku gane yana yin iya nashi wallahi ni aliyu sani dakut mazaunin plateau jos nigeria inada dalilai wadda suka tabbatarmin da haka i urge u ppl not to policies my comment | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yan Facebook suna Neman kah 😂😂😂 https://t.co/sx60kiOB5D | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Sakayya seta Allah 😭😭 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baiji dadin bana ba, Ya Allah ka kawo wa talaka Dauki🙏 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Innalillahi wa'ina raji'u 😭 dukkan su ba San cibagan mu suke ba wllh | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
ai wannan ta daban ce | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
allah ya jaa zamanin mai martaba | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Saboda kaine me raba shahadar ko 🤨 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
bayan cin mutuncin da muhammadu sanusi na biyu ya fuskanta a jihar kano sai na gano cewa local government chairman ma yafi sarki mukamin from major to less than lg chairman neba eba | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya gafarta mashi ya kuma sa Aljannah ta zam makoma a gare sa🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ok,to bamu yarda ba! Soyake da anje gidan yan kwankwasiyya ace sunada coronavirus saboda a wahalar dasu.😂🤣😂 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Sai mun kwuna 🔥🔥 wanan gidan jaridai https://t.co/rn53PKGbJY | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Gaskiya ne naso aci yan banza🤣🤣 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user ba kyau😂😂😂 Wai babu mamaki Gwamnan garin ku yaci taliyar karshe👍👍👍 https://t.co/0IytLMiY1X | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Yana kallo Baki rufe gashi vah mala'iku suna tsine maki amma baice komae vah 🤔🤔 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user zazzau sai an gama karanta littatafai 📖📗📚👌🤓 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ya tabbata kovik 19 birus cutar masu kudi ce.😶 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Allah ya ƙarawa Malam lafiya 🙏🏻 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
idan muka zauna a gida ya za ai da abincin mu | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user @user Allah sarki uwata Allah gina Miki gida a chikin aljannatul fiddaus 😭🤲 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Lalle kam gaya nan harma wata rangwada 🕺👈 yake yama murmure zakocewa | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Wani irin suna ne wannan?😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Kai Wlh baka da tausayi 👎 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Dama basuda wani amfani a nigeria 🇳🇬 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
habawa malam idan takamarka mulki ne ka kai firauna ne wawa kajira ka ga yadda allah zaiyi dakai domin allah baya yafiya ga wanda ya tava annabi muhammad s a w | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Baaabah yaga faduwa warwas. 😂😂😂 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user 🤣🤣🤣kAratuna bae kawo. Nam ba dan Allah a fassaramin da yare hausa🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Aslm jama’a abinda nakeso nanuna muku anan shine auren (Aisha hanan)yar shugaban kasa bashida hadida wannan yanyin da ake ciki dan ana wani yanayi bazai hana shugaban kasa aurarda yarsaba kuma jama’a kula dakau ba’a tabayin bikin yar shugaban kasa mara armashi kamar wannan da🙏! | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Muma mabiya muna goyon bayan hakan ✊ | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user @user Ashsha rahama this time we loose😱 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Ilimin tattalin arziqi na karanta 🤗 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Don Allah kada a damQasu hannun gwamnati. Kuyi hadin guiwa da central bank, sai a tura ma kowa nashi a account 🙏 | neutral | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user Fatima washa kin dan hadu saboda bariwanki da video 👆😂😂😂😂 | positive | hausa | AfriSenti | twitter | train |
@user allah ya isa wuta bal bal ....an kasani 😡😡😡😡😡 | negative | hausa | AfriSenti | twitter | train |
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.